Shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo Haj Binta Kofar Soro ta rasu

Haj Binta Kofar Soro, shahararriyar yar wasan kwaikwayo ta masana’antar Kannywood ta rasu.

Ta rasu yau Asabar, 4 ga watan Mayun 2019. Muna fatan Allah yajikanta da rahma.

Wasu daga cikin jarumawan Kannywood da suke bayyana alhininsu ga rasuwar jarumar.

//www.instagram.com/embed.js
%d bloggers like this: