Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar wa Majalissar tarayyar wasu kudure-kudurai da za kawo karshen mallakar da gwamnati take yi wa Hukumar NNPC. Tuni dai Shugaban Majalissar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad …
Faiza
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: Alkaluman ‘Corona Virus’ sun zama 40 bayan sake tabbatar da 4 a daren Litinin
by Faizaby FaizaHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 4 da daren yau Litinin. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
-
Labarai
Gidauniyar Hadeeyatul Khair ta fara koyar da Sana’o’i da darussan ilimin a yanar gizo
by Faizaby FaizaGidauniyar Hadeeyatul Khair Foundation ta fara koyar da sana’o’i da darussan rayuwa a kan yanar gizo-gizo ga masu bukata musamman marasa karfi ko wadanda suke kasa biyan kudaden koyar da …
-
-
Wasanni
‘Yar Najeriya, Musulma ta lashe kambun gwarzuwar nahiyar Afirika karo na 4
by Faizaby FaizaKyaftin din Super Falconets ta Najeriya da kuma yar wasan gaba ta kungiyar kwallon kafar Mata ta Barcelona, Asisat Oshiola, ta lashe kambun gwarzuwar yar wasar kwallon kafa ta nahiyar …
-
Labarai
Rikicin Amurka da Iran zai zama alfanu ga Najeriya ta fannin tattalin arziki – Masana
by Faizaby FaizaTin farkon watan Janairu, rikici ya kara tsamari tsakanin kasar Amurka da kasar Iran bayan da Amurka ta kashe babban kwamandan sojin kasar Iran, Qasem Soleimani. Masana na ganin cewa …
-
Nishadi
Yacce yan matan Kannywood suka shilla yawan shakatawa a manyan biranen duniya
by Faizaby FaizaKusan kowanne farkon shekarar bature, al’umma da dama suna kallon lokacin a matsayin lokacin hutu da shakatawa kama daga masu kudi, sanannanun mutane da masu mulki musamman a kasashen turawa …
-
Haj Binta Kofar Soro, shahararriyar yar wasan kwaikwayo ta masana’antar Kannywood ta rasu. Ta rasu yau Asabar, 4 ga watan Mayun 2019. Muna fatan Allah yajikanta da rahma. Wasu daga …
-
Labarai
Dalibai suna zanga-zanga a ofishin jakadancin Saudiyya dake Kano kan Zainab Aliyu
by Faizaby FaizaA safiyar yau Talata, dalibai a jihar Kano suka shirya zanga-zangar lumana domin kira ga ceto rayuwar Zainab Aliyu. Zanga zangar tana zuwa ne dai dai lokacin da al’umma Najeriya …
-
Labarai
Babban Sifetan ‘Yan sandan Sri Lanka ya ajiye aiki bisa mutuwar mutane 320 a harin ta’addanci
by Faizaby FaizaBabban Sifetan ‘Yan sandan kasar Sri Lanka, Pujith Jayasundara ya ajiye mukaminshi na zan ragamar rundunar yan sandan ta kasar Sri Lanka a jiya Juma’a data gabata. Hakan na zuwa …
