Kwamishan ‘yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili, ya ajiye aikin dan sanda a ranar Juma’a data gabata 24/05/2019. Wakili ya ajiye aikin ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya, …
WAkili
-
Yau Juma’a Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kwace katan din Tramadol 303. Da yake yiwa manema labarai jawabi, Kwamishan yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yace …
-
Labarai
Kano: CP Wakili ya kama ‘Yan fashi da masu dillancin Kwayoyi 142 a kwana 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘Yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin Kwamishinan Muhammad Wakili ta kama wadanda take zargi da aikata manyan laifukan da suka hada fashi da makami, dillancin kwayoyi da sauran manyan …
-
Kwamishinan ‘yan sandar jihar Kano, CP Muhammad Wakili ya dawo bakin aiki, na kasancewa shugaban rundunar ‘yan sandan jihar Kano, jim kadan bayan tafiyar DIG Anthony Micheal Ogbizi daga jihar …
-
-
Kwamishinan ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano, CP Muhammad Wakili yace shi ba dan kwaye bane, hasali ma bai taba sha ba duk tsawon rayuwarshi. A kwanakin bayan, mutane sunata …
-
Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yayi gargadi cewa dole ne a fadi sakamakon zaben gwamnan jihar Kano kafin sallar Isha’i. Yayi maganar ne duba da irin …
-
Siyasa
ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke mataimakin Ganduje, bayan yunkurin sace takardar tattara sakamako
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta …
