Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yayi gargadi cewa dole ne a fadi sakamakon zaben gwamnan jihar Kano kafin sallar Isha’i.
Yayi maganar ne duba da irin tsaikon da ake samu wajen bayyanawa al’umma sakamakon abinda suka zaba, kamar yadda shafin BBC HAUSA ya bayyana.