Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan …
Zaria
-
Labarai
Gidauniyar tallafa wa marayu da iyaye mata ta karrama wasu masu taimaka wa gidauniyar a Kaduna
Duba da da irin gudummuwar da wasu daga cikin al’umma ke baiwa marayu, ya sa gidauniyar tallafawa marayu da iyayen su mata a karamar hukumar Zaria Jihar Kaduna karrama wasu …
-
An yaba da irin kokarin da Majalisar ‘Ina mafita al-umma forum ke yi, wajen daidaita matsalolin ma’aurata tare da sanya albarka ga majalisar. Mai martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Malam Ahmad …
-
Tun bayan rufe kasuwanni da gwamantin Jihar Kaduna ta yi saboda barkewar annobar Covid-19, daga karshe dai gwamantin ta sanar da bude kasuwan Sabon garin Zariya da wasu kasuwanni da …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmdu Bello ya himmatu wurin bunkasa sha’anin kiwon lafiya a Najeriya
Yanzu haka asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Shika Zariya ta dukufa wurin bunkasa kiwon lafiyar al’umma, da zama daya tamkar da dubu wurin gudanar da harkokin ta …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa. Jihar Kaduna Rikicin ya barke bayan neman majalissar ta dakatar da shugaban masu rinjaye bisa samunshi da yin zagon kasa a yunkurin da sukeyi na tsige shugaban …
-
LabaraiManyan Labarai
Zaria: Kansilolin da suka sanya hannun tsige shugaban karamar hukumar sun janye
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDABO FM ta bincika cewar har kawo yanzu, shugaban karamar hukumar Zaria, Engr Aliyu Idris Ibrahim, bai sauka daga kan kujerarshi ba duk da cewar Majalissar Kansiloli ta tsige shi. …
-
LabaraiManyan Labarai
Har yanzu shugaban karamar hukumar Zaria da Kansiloli suka tsige bai sauka ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDABO FM ta bincika cewar har kawo yanzu, shugaban karamar hukumar Zaria, Engr Aliyu Idris Ibrahim, bai sauka daga kan kujerarshi ba duk da cewar Majalissar Kansiloli ta tsige shi. …
-
Wasu dattijai masu kishin karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna, karkashin jagorancin kungiyar ci gaban waje, wato Waje District Development Association, WDDA. sun fara kokarin sasanta rikicin da ya …
