(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Zaben2019: Idan Ganduje ya dame mu, har gida zan sa a kamoshi – Kwankwaso

Karatun minti 1

A wata hira da Sanatan Kano da tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso yayi da gidajen radiyon Kano, ya bayyana takaicin bisa zuwan wasu matasa gidanshi su yage masa fasta.


Matasan da sanatan ya zargi tsagin gwamnatin Dr Abdallahi Umar Ganduje da turowa domin yi mishi ta’adi a gidanshi dake Lugard a birnin Kano.

“Yaran nan kullin danna musu kwaya suke, kanada labarin sunzo har kofar gidan nan suka farfasamin alamomin Atiku da muka saka a jikin Pole wire.?

Sanata ya kara da cewa garin Kano nasu ne, kuma ba wanda zai zo garinsu ya gagaresu.

“Babu wanda zai kawo mana rashin mutunci a Kano mu kyaleshi, wannan jihar tamuce, in ya dame mu (Ganduje) har cikin gidanshi zamuje mu kamoshi, shi kanshi gwamnan.

“
Anata cigaba da dambarwar siyasa tsakanin tsagin tafiyar Kwankwasiyya da kuma fadar gwamnatin jihar Kano. Gwamnatin da ‘yan Kwankwasiyyar suke ganin sune suka tsaya, tsayin daka wajen kafa gwamnatin a jihar Kano.

 

Karin Labarai

Sabbi daga Blog