Kwankwaso ya nuna takaici da bakin ciki akan kashe-kashe da sace-sacen Mutanen Arewa

Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Kwankwaso yayi Allah wadai tare da nuna takaici da…

Kwankwaso yayi Allah wadai da cigaba da tsare Dadiyata da matsalolin sace-sacen Mutane

Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Kwankwaso, ya Allah wadai da kamun da cigaba da…

Burin Shuwagabanni ne ‘ya ‘yan Talakawa suyi ta yi musu wahala su da jikokinsu – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa buri ne a wajen…

Bayan aibata Gadar Lado da Kwankwaso ya taba yi, Gadar Kasa da Kwankwaso yayi ta rurrufta

Gadar kasa da gwamnatin Kwankwaso ta gina a titin Gadon Kaya na jihar Kano ta fara…

Kwankwaso zai iya biyan kudin makarantar dalibai 370 daga cikin kudaden daya karba a majalissar dattijai – Bincike

Tsohon Sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Engr. Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya…

Na saka kadarori na a kasuwa domin Ilimantar da Matasa a gida da kasashen waje – Kwankwaso

Engr Kwankwaso yace zuwa yanzu ya saka kadarorin daya mallaka a kasuwa domin ya nemi kudin…

Matasan Kano sunce Birin Gwaggo ne ya hadiye miliyan 7 a gidan namun dajin Kano – Kwankwaso

Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya shaida cewa matasan jihar Kano sunce Birin…

Sandar da Sabbin Sarakunan Kano suke rikewa “Kokara” ce – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa…

Malaman Firamare masu daraja sunfi Farfesoshin da sukayi aiki a zaben Kano – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa…

An zubar da mutunci INEC, Jami’an Tsaro da Farfesoshi a zaben Kano – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa…

Hakki ne mu taru wajen Ilimantar da ‘ya yanmu don zama masu daraja in sun girma – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga iyaye da su kulawa…

Nine Malamin Sanata Kwankwaso a Siyasa – Musa Iliyasu Kwankwaso

Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Hon Musa Iliyasu Kwankwaso yace shine ya fara shigar da…

Kwankwaso yayi wa daliban Najeriya a kasar Indiya sha-tara-ta-arziki, a ziyarar da ya kai musu yau Talata

Yau Talata, 02/04/19, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai ziyara jihar Rajasthan dake arewacin kasar Indiya.…

Siyasar Kano sai Kano: Daga gobe kowa ya cire jar hula sai bayan zabe – Kwankwaso

Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Madugun tafiyar darikar Kwankwasiyya yayi kira ga magoya bayan tafiyar ta…

Zaben Kano shine ma’aunin darajar INEC – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar…

Biyan Albashi: Bance kar a biya ma’aikata N30,000 ba – Kwankwaso

A daren jiya Alhamis, wasu labarai a  kafafen yada labaran yanar gizo gizo sukayi ta yada…

Arewa nada bukatar Jagororin irin Kwankwaso – Sheikh Ibrahim Khalil

Arewa ta na da bukatar jagorori irinsu Sanatan Kano ta tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso duba da…

Zaben Gwamna: Kwankwaso yaci akwatin kofar gidanshi

IJami’iyyar PDP ta lashe akwatin tsohon gwamnan Kano Dr Rabi’u Kwankwaso a mazabar sa dake garin…

Budaddiyar wasika ga Dr Rabiu Kwankwaso, Daga Comr. Muzakkir Rabi’u

Assalamu Alaikum,Tareda Girmamawa nake Rubuta maka wannan budaddiyar Wasika a gare ka domin tunasar dakai wasu…

Kwankwaso bashida takardun kammala Firamare – Ganduje

Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kalubalanci tsohon gwamna Sen Rabi’u Kwankwaso…