0
Dan takarar Gwamnan jami’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan jihar Adamawa.
Hukumar INEC ta bayyana haka ne bayan kammala zaben cike gurbi da aka gudanar a jiya Alhamis 28/03/19.
Alhaji Umar Adamu fintiri ya kayar da Gwamna Bindow Jibrilla da tazarar kuri’a 40,166.
PDP: 376,552
APC: 336,386
