Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ‘2015-2023’

Dr Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Kano, ya yi nasara a kotun koli bayan da kotun tayi fatali da karar Abba Kabir Yusuf da jami’iyyarshi ta PDP.

Hakan ya sanya gwamnan na Kano zamewa gwamna mai hawa biyu wanda ya fara daga daga shekarar 2015, zai kare a 2023 idan da rai.

Shari’ar zaben Kano ta ja hankula al’umma matuka biyo bayan abinda ake zargi ya faru a lokacin zaben jihar musamman a zagaye na biyu.

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.