Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya

Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya.

DABO FM tana sanarwa cewa akwai yiwuwar kawo muku bidiyon saukar daliban kai tsaye ta shafinmu na Facebook.

Ga masu bukatar daukar nauyin kawo rahotanni da bidiyon kai tsaye, zasu iya tuntubarmu a shafukanmu na sada zumunta ko ta Adireshinmu na Email wanda zamu saka a kasan wannan.

Facebook: DABO FM

Adreshin Email:
enquires@dabofm.com.ng

Sako na musamman

Shin kuna da wata sanarwa ko bukatar bamu labari?

Ku aiko mana da sako ta submit@dabofm.com

Masu Alaƙa  Fadan Kwankwasiyya da Gandujiyya ya fito da ‘Sabon Salo’, kashi na 2
%d bloggers like this: