Bakwankwashen ɗan majalisar jiha, Lawan Sani Inuwa Guru mai wakiltar Guru Central dake jihar Yobe ƙarƙashin jam’iyyar PDP zai dauki nauyin yiwa direbobin motocin haya wanda suke ƙarƙashin karamar hukumar …
Kwankwasiyya
-
Kungiyar kwankwasiyya ta maka gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotu domin hana shi ciwo bashin €684,100,100.00 a wani banki na kasar Sin, China Development Bank. Rahoton DABO FM …
-
Gidauniyar Kwankwasiyya ta jihar kano ta dau nauyin dalibai tara don tafiya kasar Sudan da Hadaddiyar Daular Larabawa domin yin digirinsu na biyu. Dabo FM ta tattara cewar bakwai daga …
-
LabaraiSiyasa
Ganin sabon dan majalisar PDP da ya kayar da Kofa tare da shugaban APC ya jawo cece-kuce
Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
-
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, da ta zurfafa bincike don gano matashin nan Abubakar Idris Dadiyata, wanda ya …
-
Wasu daga cikin ‘yan PDP kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa APC Gandujiyya sun sake tsallan bakadai sun dawo gida bayan kwana 1 da sauya shekar tasu. Majiyar Dabo FM …
-
Tini shirye shirye yayi nisa na kafa asusun kai ‘ya’yan talakawa a jihar Katsina wanda Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki gabaran yi bayan ta samu nasarar kai fiye da daliban jihar …
-
LabaraiSiyasa
‘Kwankwasiyya’ zata hukunta dan Kungiyar da ake zargi ya hada bidiyon ‘Auren Buhari’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugabancin darikar Kwankwasiyya ya bayyana shirinsa na hukunta wanda ake zargi da hada bidiyon ‘auren shugaba Buhari’. Auren da ya bayyana cewa babu batunshi kamar yacce aka tabbatar. Sunusi Bature …
-
BincikeLabaraiSabon Labari
‘Yan sanda sunyi alkawarin kama duk masu hannu a yiwa Pantami ihun ‘Bamayi’
Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da …
-
Siyasa
Wana laifi Dr Pantami yayi wa ‘Yan Kwankwasiyya da zasuyi masa ihun ‘Bamayi’ ?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin dai a daren jiya Talata bayan fitowar wani faifan bidiyo daya bayyana wasu ‘yan Kwankwasiyya suna yiwa Dr Pantami, ihun ‘Bamayi’ a jihar, ake ta cece-kuce. Duk da cewa …
-
Labarai
Daukar Nauyi: Saukar rukunin farko na Daliban Kwankwasiyya 242 a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasa da mako daya ne rage tafiyar dalibai 242 da gidauniyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana da tanadi na kawo …
-
Siyasa
Fadan Kwankwasiyya da Gandujiyya ya fito da ‘Sabon Salo’, kashi na 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSiyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar 2019. A dai dai lokacin da tsagin Kwankwasiyya suke ganin sune halastattun wadanda suka …
-
Taskar Matasa
Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMakonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana sanarwa cewa akwai yiwuwar kawo muku …
-
LabaraiSiyasa
Kwankwaso bai je jihar Ribas bayan an rushe Masallaci ba – Shiri ne da shiriritar ‘yan ‘Social Media’ – Bincike
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHotonan da ‘Yan Kwankwasiyya suke yadawa akan zuwan Kwankwaso jihar Ribas ya kwana 383 a duniya. (Shekara 1 ga kwana 20). DABO FM ta binciko hotunan a shafin Twitter na …
-
Siyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar 2019. A dai dai lokacin da tsagin Kwankwasiyya suke ganin sune halastattun wadanda lashe …
-
BincikeLabarai
#PrayforDadiyata: Kwanaki 10 da bacewar Abu Hanifa Dadiyata ‘Kwankwasiyya’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa safiyar Asabar, a kwanan watan turawa, rahotanni suka tabbar da dauke matashi Abubakar Idris wanda aka fi sani da Dadiyta, a cikin gidanshi dake jihar Kadunan Najeriya. Abu Hanifa …
-
Jami’an tsaron na DSS sun bayyana cewa dan gwagwarmayar nan na darikar Kwankwasiyya baya hannunta. Hukumar ta nesanta kanta daga tsare Idris wanda akafi sani da Dadiyata biyo bayan da …
-
Siyasa
Yaushe Kwankwaso zai yi Allah wadai da kamun Abu Hanifa Dadiyata da Salisu Hotoro?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane da yawa musamman masu hamayya da tsohon gwamnan Kano, Dr Rabi’u Kwankwaso, sun tofa albarkacin bakinsu kan yacce suka ce Kwankwason yaki cewa komai tin bayan neman da akayiwa …
-
Siyasa
Yaushe Kwankwaso zai yi Allah wadai da kamun Abu Hanifa Dadiyata da Salisu Hotoro?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane da yawa musamman masu hamayya da tsohon gwamnan Kano, Dr Rabi’u Kwankwaso, sun tofa albarkacin bakinsu kan yacce suka ce Kwankwason yaki cewa komai tin bayan neman da akayiwa …
-
LabaraiSiyasa
Jami’ai sunyi kame ‘Dan gwagwarmayar Kwankwasiyya’, Abu Hanifa Dadiyata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu jami’a dauke da makamai, wadanda ake kyautata jami’an SSS ne sun kama Abu Hanifa Dadiyata a gidanshi dake jihar Kadunan Najeriya. Mai magana da yawun dan takarar gwamnan jihar …
