Kasar Saudiyya ta haramta aurar da yan mata a kasar wadanda shekarunsu na haihuwa basu kai 18 ba. Hakan na kunshe a cikin wata takarda ministar shari’ar kasar, Sheikh Dr. …
Saudiyya
-
LabaraiManyan Labarai
Saudiyya za ta bude masallatai 90,000 da aka rufe sakamakon Kwabi-19
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMa’aikatar addinin Musulunci ta kasar Saudiyya ta tsunduma cikin shirin bude masalallati sama da 90,000 a fadin kasar domin cigaba da gudanar da ibadu. Hukumar tace tini ta fara wanke …
-
Kasar Saudiyya ta bude masallacin Harami na garin Makkah da na Ma’aiki SAW. Hukumomin kasar sun dai rufe wuraren da suke mafi daraja biyo bayan fargabar yaduwar cutar Corona Virus …
-
Labarin da ke shigo mana Yanzu, yayi nuni da cewa kasar Saudiya ta dakatar da al’ummar Musulmi zuwa aikin Umrah. A jiya ne dai Gwamnatin kasar ta fidda wannan sanarwa. …
-
Labarai
Kasar Saudiyya ta bayyana ranar Asabar, 10 ga watan Agusta a matsayin ranar Arfah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar Saudiyya ta bayyana ranar Asabar, 9 ga watan Agusta a matsayin ranar Arfah Kotun koli ta kasar Saudiyya ta bayyana ganin sabon watan Dhul-Hijja, inda ta tabbatar da ranar …
-
Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida kasar Saudiyya babban wajen shakatawa na duniya. Jay Z, fitaccen mawakin Hip-Hop dan asalin …
-
Babban LabariDuniyaManyan LabaraiSabon Labari
‘Yar Saudiyar da tayi ridda, ta samu mafaka a Canada
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahaf Mohammed Alqunun ta isa birnin Toronto dake kasar Canada. Labaran Hotuna Lokacin isowar Rahaf Mohammed Alqunun Rahaf tare da Ministar harkokin kasashen waje ta Canada. Via BBC World
