Fisatattun matasan sun sakawa motar wuta bayan da aka gane tana cike da dangwalliyar kuri’a.
Al’amarin ya faru a mazabar ‘dan maliki dake karamar hukumar Kumbotso a cikin garin Kano.
Tini dai aka mika direban motar zuwa ga jami’an tsaro.
Sauran labarin na zuwa…..