Mallam Ali Nuhu, fitaccen mai sharhi kan al’amuran yau da kullum a kafafen sadarwa ya bayar da labarin yadda ta faru da shi tsakaninshi da wani jami’in hukumar FRSC a …
Matata ta hana mahaifinta ba ni aiki, kai ni kasar waje da kuma canza mun mota – Wani miji ya koka
Wani magidanci ya koka kan yadda ya ce matarshi ta hana mahaifinta yi masa alheran da ya saba tin farkon aurensu, ya ce yana kiran al’umma da su saka baki …
Wata uwa ta siyar da jaririyarta a kan N2.9m, an ba ta N300,000 ba a cika mata ragowar ba a Anambra
Hukumar SASA mai yaƙi da ayyukan da suka shafi tilastawa mutane aikata laifuka ta Jihar Anambra, tare da haɗin gwiwar Ma’aikatar Harkokin Mata da Jin Daɗin Al’umma ta jihar, sun …
Fitaccen mawakin Afrika, David Adeleke, ya bayyana cewa idan a ka yi magudi a zaben gwamnan jihar Osun na wannan shekarar, zai kai ƙara wajen shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump …
Fursuna mai jiran hukunci kisa ya yi ‘Live’ a Tiktok, an sauke jami’ai 3 a kan lamarin
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) ta sauke jami’in da ke kula da Gidan Yarin Ibara da ke Abeokuta, Jihar Ogun, tare da wasu manyan jami’ai biyu, …
Yan sanda sun kama mutumin da ‘ya kashe mahaifinshi’ ya jefa a cikin Rijiya a Adamawa
Rundunar yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kama wani magidanci mai suna Peter Sinamai mai shekaru 40 bisa zargin hallaka mahaifinshi tare da jefa shi cikin rijiya. Rundunanar ta …
Babu laifi bayar da cin hanci idan an tilasta maka don samun aikin da ka cancanta – Sheikh Ibrahim Khalil
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibrahim Khalil ya ce babu laifi a kan wanda ya bayar da cin hanci idan an tilasta masa don ya samu aikin da …
Tallar Tinubu ta sa an dakatar da wasan cikar Abba Gida-gida shekaru 3 a kan mulki
An dakatar da wasan ƙarshe na gasar “AKY @ 3 Years”, wato gasar cikar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, shekara uku a kan mulki, wadda Ali Na Yara ya shirya …
Wasu fusatattun matasa sun cinna wa motar Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) wuta bayan wani hatsari da ya faru a yankin Kwanar Dawaki da ke …
EFCC ta rufe asusun bakin gwamnatin jihar Osun, kwanaki kafin zabe
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, ta rufe asusun bankin gwamnatin jihar Osun na bankin First Bank, kwanaki 10 kafin babban zaɓen gwamnan jihar da za a …
Bankin Zenith ya tabbatar da cewa wasu masu kutse ta yanar gizo sun samu damar shiga wani ɓangare na bayanansa, lamarin da ya sa aka fallasa wasu ƙananan bayanan kwastomomi …
Akalla mutane 18 sun nutse yayin tsere wa harin yan ta’adda a Sokoto
Ana fargabar cewa akalla mutum 18 sun rasa rayukansu bayan wani kwale-kwale ya kife da su yayin da suke ƙoƙarin tserewa harin ‘yan ta’adda a ƙauyen Tsamaye, da ke ƙaramar …
Hukumar shige da fice ta dakatar da buga fasfo a jihohin Kano, Bauchi, Gombe da dss
Hukumar Shige da Fice ta Najeriya ta sanar da cewa za a daina buga fasfo a wasu cibiyoyi guda 10 na hukumar da aka ɗade ana aikin buga fasfo. Hukumar …
Tarihin Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II: Sarki ya cika shekaru 65
Tarihin Sarkin Kano: Muhammad Sunusi II Tarihin Sarkin Kano: Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya cika shekaru 65 a duniya a yau, Juma’a 31 ga Yuli, 2026. An …
Shugaban karamar hukuma ya koma sana’ar dinki bayan kotu ta cire shi a Kano
Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso, Hon Ghali Abdullahi Basaf ya koma sana’ar ɗinki bayan da kotu ta kwace kujerarshi a watannin da su ka gabata. Yan jami’iyyar NNPP ta yi …
Na Ƙware Wajen Jan Hankalin Maza, Amma Idan Sun Kamu Da Soyayyata Sai In Yaudaresu” Wata budurwa ta bayyana yadda ta saba jan hankalin maza har su kamu da sonta, …
DABO FM ta tabbatar da cewa ruwan sama mai ƙarfi da aka yi ya haddasa ambaliya a wasu sassan ƙaramar hukumar Fagge da ke Kano, inda mazauna da dama suka …
Tattaunawa da yan ta’adda karfi za ta kara musu – Martanin Ganduje ga Kwankwaso
Tsohon shugaban jami’iyyar APC na Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya ce mayar da martani zuwa ga ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a jami’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kan …
Shugaban jami’iyyar ADC na jihar Gombe, Alhaji Ya’u Danladi ya fice daga jami’iyyar zuwa jami’iyyar PDP. Alhaji Yau ya sanar da ficewartashi ne ranar Litinin bayan ya aike takardar ficewar …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fara buɗe shafin neman aiki daga ‘yan Najeriya a shekarar 2026. Kamar yadda DABO FM ta gano, hukumar ta buɗe shafin …
