Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso, Hon Ghali Abdullahi Basaf ya koma sana’ar ɗinki bayan da kotu ta kwace kujerarshi a watannin da su ka gabata. Yan jami’iyyar NNPP ta yi …
Na Ƙware Wajen Jan Hankalin Maza, Amma Idan Sun Kamu Da Soyayyata Sai In Yaudaresu” Wata budurwa ta bayyana yadda ta saba jan hankalin maza har su kamu da sonta, …
DABO FM ta tabbatar da cewa ruwan sama mai ƙarfi da aka yi ya haddasa ambaliya a wasu sassan ƙaramar hukumar Fagge da ke Kano, inda mazauna da dama suka …
Tattaunawa da yan ta’adda karfi za ta kara musu – Martanin Ganduje ga Kwankwaso
Tsohon shugaban jami’iyyar APC na Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya ce mayar da martani zuwa ga ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a jami’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kan …
Shugaban jami’iyyar ADC na jihar Gombe, Alhaji Ya’u Danladi ya fice daga jami’iyyar zuwa jami’iyyar PDP. Alhaji Yau ya sanar da ficewartashi ne ranar Litinin bayan ya aike takardar ficewar …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fara buɗe shafin neman aiki daga ‘yan Najeriya a shekarar 2026. Kamar yadda DABO FM ta gano, hukumar ta buɗe shafin …
Kudaden kadarorin Malami da a ka kwace za isa a gina ajujuwa 50,172 a Najeriya
A ranar Laraba ne dai wata babbar kotun a Najeriya da ke da zama a Abuja ta bayar da umarnin kwace wasu kadarori guda 48 mallakin Abubakar Malami, tsohon Ministan …
Inyamurai ba makiyanmu bane, lokaci ya yi da za mu hada kai – Kwankwaso
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa yankin kudu maso gabashin Najeriya ba makiyan ‘yan …
Jami’iyyar PDP da wasu jami’iyyu a Najeriya ba su aike da sunan kowane ɗan takara da zai yi musu takarar shugabancin Najeriya ba. Sauran jami’iyyun sun haɗa da APGA da …
……, Su na Neman Kudin Fansa Nira Miliyan 50 Wasu mutane da ake zargin ’yan fashin daji ne sun yi garkuwa da sabbin sojojin kasar nan guda uku wadanda suka …
Jami’iyyar APC a jihar Kano ta fara zawarcin sanatan Kano ta tsakiya, Sanata Rufa’i Sani Hanga na jami’iyyar NDC. Mataimakin shugaban jami’iyyar a jihar Kano, Alhaji Salisu Maje Ahmad wanda …
Tsofin Sojoji Sun Bukaci Gwamnati Ta Gaggauta Fara Biyan Sojoji Albashin N250k
Kungiyar tsofin sojojin Najeriya ta bukaci a gaggauta fara biyan sabon mafi karancin albashi na Naira dubu dari biyu da hamsin (N250,000) ga jami’an soji dake kan aiki a kasar. …
Yan kasuwa a jihar Kano sun sake mamaye titin IBB, ɗaya daga cikin manyan tituna a faɗin jihar Kano. A zagayen da DABO FM ta yi, ta gane cewar duk …
Ya kamata Buhari ya rika yi mana jaje ko ta’aziyyar mutuwa – ‘Yan Kannywood da Shugaba Buhari
Jaruman Kannywood sun ce lokacin ya yi da ya kamata shugaba Buhari ya rika yi musu jake ko ta’aziyya idan dayansu ya mutu. Jarumar masana’antar, Mansura Isa ce ta fara …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ya nesa kanshi daga raɗe-raɗin da a ke yi cewar zai sauya sheƙa daga PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya. Kwankwaso ta hannun hadimin …
‘Yan bandiga sun sace ɗaliban makarantar Islamiyya ta je ka ka dawo su 200 a garin Tegina da ke ƙaramar hukumar Rafi a jihar. Wani mazaunin yankin, Zayyad Muhammad ya …
Jami’ar KUST Kano ta dakatar da ɗalibai 10 da su ka ci zarafin ɗaliba mai sanye da Abaya
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Kano ‘KUST’ ta dakatar da ɗalibanta 10 da aka samu da hannu a cin zarafin wata ɗaliba. Hukumar ta ce kuma tana cigaba da …
Shekau ya kashe kansa tare da wasu kwamandojin ƙungiyar ƴan ta’addan ISWAP bayan sun chafke shi. Rahoton da yake isowa Dabo FM yanzunnan ya bayyana shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar …
Lokaci ya yi da za a tunkari zaluncin da Isra’ila ke yi wa Falasdinawa – Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa a yayinda mafi yawancin kasashen duniya suka rungume hannu, Turkiyya ba za ta taba yin shiru ba a cin zarafin da …
Kwamitin ganin wata a kasar Indiya mai sunan Markazi Chand Farangi Mahali da ke karakshin kulawar Maulana Khalid Rasheed, ya ce ba a ga jinjirin watan Shawwal a kasar ba. …
