Ango Abba da amaryarshi sunyi watanni 2 da aure

Karatun minti 1

Ango Abba Mu’azu Dan Jabalu da amaryarshi Rufai’atu, sun shafe watanni 2 da yin aure.

DABO FM ta tattaro cewa Abba ya angonce ranar 21 ga watan Afirilun 2019 tare da amaryarshi a jihar Sokoto.

Tin bayan fitowar labarin auren Abba, al’ummar yakin arewacin Najeriya sukayi ta cece-kuce akan lamarin, al’amarin da wasu suke kalla a matsayin abinda ya kamata ace anayiwa matasa a yanzu musamman a lokacin da matsalar zinace-zinace suka zama ruwan dare.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog