Aisha Falke, yar kasuwa a Arewacin Najeriya ta dora Talakawa a matsayin masu alhaki wajen canzawar halin mutum da zarar sun samu kudi ko mulki. DABO FM ta tattataro cewa; …
Daga Shafukan Instagram
-
Nishadi
Naman Sallah hakkin Iyayen Samari ne – Martanin ‘Yan mata zuwa ga Samari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSamari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
-
Labarai
Jarumar barkwanci ‘yar kudancin Najeriya ta yi batanci akan Musulunci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJarumar barkwanci ta kudancin Najeriya mai suna Gloria Oloruntobi, ta yi maganar batancin akan addinan duniya ciki har da Musulunci. Oloruntobi ta bayyana haka ne bisa matsayinta da tace yar …
-
Najeriya
Zauren Maza da Matan Arewa a Instagram ya hada dubu dari 850 don tallafawa Jarumi Moda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da tsokaci da binciken shafukan Instagram don ganin irin wainar da mutanen Arewa suke tonawa, yau ma munzo muku da sabon labari mai ban sha’awa. DABO FM ta …
-
Labarai
An daura wa yaro dan shekara 15 aure da budurwarshi ‘yar 14 bayan yayi mata ciki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da zakulo labarai na abubuwan da suke wakana a lungu da sako, yau mun garzaya shafin Gossip Mill Nigeria. Iyayen yara duka biyu sun yanke shawarar daurawa ‘yayannasu …
-
Taskar Matasa
‘Yan Matan Arewa sun bukaci a fara yiwa mazaje gwajin hauka kafin a daure musu aure
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Matan sun bukaci a fara yiwa maza gwajin hauka kafin aure saboda karuwar duka da maza sukeyi. A cigaba da shirin Daga Shafukan Instagram, yau ma DABO FM tayi …
-
Nishadi
‘Yan Mata sun fara kokawa kan yadda samari sukayi ƙememe suka hana su kayan Sallah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamar yadda dai aka saba, mukan garzaya shafukan sada zumunta na Instagram dan zakule abubuwan dake wakana tsakanin matsan Arewa. Yau ma mun garzaya wani shafi, inda ‘yan mata suke …
-
Nishadi
‘Yan Matan Arewa sun fara tallar kansu ga Mazan Aure tin bayan Auren yaro ‘dan shekara 17
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayyanar auren Abba, yaronnan mai shekaru 17, mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazan aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike da …
