Labarai

An daura wa yaro dan shekara 15 aure da budurwarshi ‘yar 14 bayan yayi mata ciki

A cigaba da zakulo labarai na abubuwan da suke wakana a lungu da sako, yau mun garzaya shafin Gossip Mill Nigeria.

Iyayen yara duka biyu sun yanke shawarar daurawa ‘yayannasu aure bayan da suka fahimci yarinyar tana dauke da juna biyun saurayin nata a kudancin Najeriya.

Kalli Bidiyon

View this post on Instagram

Nigerian Guy Made to Marry His Girlfriend After He Impregnated Her!!! . Mixed reactions as the Family of this 2 lads who are poor farmers arranged a wedding ceremony for them after finding out the guy had gotten the female pregnant, Guys what's your take on this wouldn't it have been wiser if the Family had taken the baby away from them and sent them back to school given them another chance at becoming something in life???

A post shared by Gossip Mill Nigeria (@gossipmillnaija) on

Angon mai shekaru 15 yayi wa amaryarshi ciki kafin a daura musu aure wanda iyayensu sukaga ya dace su hada su aure su huta.

Iyayen sun kira taron murna a kauyensu domin taya su farinciki na aurar da yaransu.

Karin Labarai

Masu Alaka

Zauren Maza da Matan Arewa a Instagram ya hada dubu dari 850 don tallafawa Jarumi Moda

Dabo Online

‘Yan Matan Arewa sun fara tallar kansu ga Mazan Aure tin bayan Auren yaro ‘dan shekara 17

Dabo Online

Jarumar barkwanci ‘yar kudancin Najeriya ta yi batanci akan Musulunci

Dabo Online

Ina ganin laifin Talakawa, da mutum ya samu kudi sai su yanyameshi – Aisha Falke

Dabo Online

‘Yan Matan Arewa sun bukaci a fara yiwa mazaje gwajin hauka kafin a daure musu aure

Dabo Online

‘Yan Mata sun fara kokawa kan yadda samari sukayi ƙememe suka hana su kayan Sallah

Dabo Online
UA-131299779-2