An zargi wani mutum mai suna Badamasi ma’aikaci a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria da lalata da diyarsa da ya haifa. Badamasi mazaunin Anguwar ‘Yar tsamiya hayin Dogo Samarun Zariya Samarun …
Fyade
-
Labarai
Kotu ta yanke wa tsoho mai shekara 70 hukuncin kisa kan laifin fyade
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun Musulunci dake jihar Kano, ta yanke wa wani tsoho mai shekaru 70 hukuncin kisa bayan kamashi da laifin fyade. Kotun ta kama tsohon da laifin yi wa yarinya …
-
Labarai
An kama malamin Firame da yayi wa dalibinshi mai shekaru 8 ta’adin fyade a Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jihar Bauchi a arewacin Najeriya, an zargi wani malamin makarantar Firamare, Haruna Aliyu, mai shekaru 45 yi wa wani dalibinshi mai shekaru 8 luwadi. An zargin malamin da ba’a …
-
Labarai
Tsoho mai shekaru 60 ya yi wa Yarinya ‘yar shekara 10 fyade a jihar Imo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Imo ta tabbatar da kamu wani mutumin mai shekaru 60 a duniya bisa zargin yi wa wata yarinya mai shekaru 10 fyade. Kakakin rundunar …
-
Labarai
Banyi wa dalibata fyade ba, kawai na shafa mata mama ne – Malami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMr Daniel, malamin da ake zargi da yiwa dalibarshi fyade a dakin gwaje gwaje na ‘Biology’ yace bai kaiga taba mata al’aurarta bama balle ayi batun fyade, ya bayyana cewa …
-
Labarai
An kama Malamin makaranta da yayi lalata da Daliba a dakin gwaje-gwaje na ‘Biology’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da cafke Idowu Daniel, malamin makarantar sakandire mai shekara 28, wanda ake zargi da yin lalata da daliba a wata makarantar kudi dake …
-
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Yobe ta kame wani magidanci da ake zarginshi da yiwa ‘yarshi ta cikin shi ciki. Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan jihar Yobe ne ya bayyana …
-
Yarinyar data fito daga kauyen Yargase, ta yanke gaban wani magidanci, Bashir Ya’u a lokacin da yayi yunkurin yi mata fyade. Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana faruwar wannan …
-
Da yake bayyanawa ‘yan sanda, Malam Mustapha, yace zargin da ake masa na kwanciya da kanwar matarshi sau uku ba gaskiya bane, sai dai ya amsa cewa ya kwanta da …
