Kotu ta yanke wa tsoho mai shekara 70 hukuncin kisa kan laifin fyade

Karatun minti 1

Babbar kotun Musulunci dake jihar Kano, ta yanke wa wani tsoho mai shekaru 70 hukuncin kisa bayan kamashi da laifin fyade.

Kotun ta kama tsohon da laifin yi wa yarinya mai shekaru goma fyade.

Alkalin, Mallam Ibrahim Sarki Yola ya ce za a kashe mutumin ta hanyar rajamu.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog