Gwamnan jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje ya bada tabbacin cewa karin masarautu 4 da jihar tayi yana nan daram kuma babu abinda zai tarwatsa shi, kuma yayi sune a bisa …
Masarautar Kano
-
Labarai
Gwamnonin Arewa suna tattaunawa kan shawo tsakanin Ganduje da Sarki Sunusi -Shatima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno kuma tsohon shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Kashim Shattima ya bayyana cewa suna tattauna kan sasanta abinda ke tsakanin gwamnan Kano, Dr Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi …
-
Babbar kotun jihar Kano dake zamanta a karamar hukumar Rano tayi fatali da karin masarautun yanka hudu da gwamnatin jihar Kano ta samar a makon da ya gabata. Gidan Rediyon …
-
Labarai
Tsugunno: Masu nadin Sarki a masarautar Kano sun maka Ganduje a kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHudu daga cikin manya masu nadin Sarki a masarautar Kano sun mika gwamnan jihar, Dr Ganduje, zuwa kuliya manta sabo akan karin masarautu 4 da yayi a kwanakin da suka …
-
Labarai
Mahaifin Kwankwaso ya goyi bayan nadin Sarkin Karaye da Ganduje yayi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMusa Kwankwaso, mahaifin Sanata Kwankwaso kuma hakimin garin Madobi ya mika wuya ga sabon Sarkin yankin Karaye. Tawagar mahaifin Kwankwaso, ta kaiwa sabon Sarkin Karaye ziyarar jaddada goyon baya. Hakan …
-
Labarai
Sarkin Kano, Muhammad Sunusi II ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki a Birtaniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai Daraja ta daya, Sarkin kasar Kano, mai martaba Muhammad Sunusi II ya sauka a filin tashi da saukar jirage na Mal Aminu Kano a yau Lahadi, 12/05/2019. Dubban mutanen …
-
Labarai
Ganduje ya bijirewa umarnin Kotu, ya nada sarakuna 4 daya ƙirƙira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan umarnin da wata kotu ta bayar na dakatar da nadin sarautar karin sarakuna 4 a jihar Kano, sai dai gwamnatin jihar ta keta umarnin inda tayi gaban kanta …
-
A zaman majalissar jihar Kano na yau Laraba, majalisssar ta tabbatar da kudirin samar da manyan masaurautu 4 a jihar. Kudirin da aka gabatar da a gaban Majaliisar ranar Litinin, …
