Ganduje ya bijirewa umarnin Kotu, ya nada sarakuna 4 daya ƙirƙira

Karatun minti 1

Biyo bayan umarnin da wata kotu ta bayar na dakatar da nadin sarautar karin sarakuna 4 a jihar Kano, sai dai gwamnatin jihar ta keta umarnin inda tayi gaban kanta na rantsar da sarakunan.

Kaddamar da sarakunan cikin hotuna:

Karin Labarai

Sabbi daga Blog