Mai marataba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya kori Sokon Kano, Alhaji Ahmad Abdulwahab daga fadar Masarautar Kano. Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 24 da kwamitin da tsohon shugaban Najeriya, Abdulssalam Abubukar, ya roki Sarki Muhammadu Sunusi da gwamna Ganduje dasu dakatar da duk wani shirinsuContinue Reading

Ranar 21 ga watan Disamba, wa’adin da Gwamnatin jihar Kano ta bawa Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, na rubuto mata takardar karbar shugabancin Majalissar Sarakunan jihar Kano da gwamnan jihar ya bashi, zai kare. Hakan na kunshe a jikin wata takarda mai lamba SSG/SD/A/36/S/T.III da gwamnatin ta aikewa Sarkin KanoContinue Reading

Biyo bayan sanarwa da ta gabata daga Masarautar Bichi ta jihar Kano bisa tsige wasu hakimai guda 5 (dake karkashin Masarautar kamar yacce sabuwar dokar Sarakunan jihar ta tanada) bisa rashin yi wa Sarkin Bichi mubaya’a. Daga cikin hakiman akwai Sarkin Bai – Hakimin Dambatta, Alhaji Mukhtar Adnan (Shugaban KabilarContinue Reading

Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta sanar da tsige dukkanin hakiman da basu yi wa masarautar mubaya’a ba. Hakiman sun hada da Hakimin Bichi, Dambatta, DawakinContinue Reading

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahii Umar Ganduje, ya nada Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban Majalissar Sarakuna da dattawan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan tsammani da al’umma sukayi akan yiwuwar nada Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin shugaban Majalissar. Da yake bada sanarwar, AbbaContinue Reading

Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a matsayin shugaban majalisar sarakuna ta jihar Kano. Kafar Dabo FM ta jiyo jaridar PremiumTimes na furta hakan da sanyin safiyarContinue Reading

Tarihin Marigayi Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim. An haifi Galadiman Kano Ahmadu Tijjani dan Turakin Kano Hashimu, dan Sarkin Kano Abbas, dan Sarkin Kano Abdullahi, dan Sarkin Kano Ibrahim Dabo a shekarar 1932 a cikin birnin Kano. Ya fara karatun elementare a garin Bebeji a shekarar 1944. A shekarar 1944Continue Reading