Mahaifin Kwankwaso ya goyi bayan nadin Sarkin Karaye da Ganduje yayi

Musa Kwankwaso, mahaifin Sanata Kwankwaso kuma hakimin garin Madobi ya mika wuya ga sabon Sarkin yankin Karaye.

Tawagar mahaifin Kwankwaso, ta kaiwa sabon Sarkin Karaye ziyarar jaddada goyon baya.

Hakan na zuwa ne bayan gwamnatin Kano karkashin jagorancin Dr Ganduje ta kara masaurautu 4 a jihar Kano.

Karin masarautun daya rage darajar sarautar Sarki Sunusi daga iko da kasa 44 zuwa kasa 10.

Daily Nigerian

Sako na musamman

Shin kuna da wata sanarwa ko bukatar bamu labari?

Ku aiko mana da sako ta submit@dabofm.com

Masu Alaƙa  Hukumar yaki da Cin hanci ta jihar Kano ta bukaci a dakatar da Sarki Sunusi
%d bloggers like this: