Sarkin Kano, Muhammad Sunusi II ya dawo Najeriya bayan shafe kwanaki a Birtaniya

Karatun minti 1

Mai Daraja ta daya, Sarkin kasar Kano, mai martaba Muhammad Sunusi II ya sauka a filin tashi da saukar jirage na Mal Aminu Kano a yau Lahadi, 12/05/2019.

Dubban mutanen Kano ne suka yi tattaki zuwa filin jirgin saman domin taren mai martaba Sarkin.

Danna alamar ‘Play’ domin kallon bidiyon.
©️KNOTTEDPOST

Karin Labarai

Sabbi daga Blog