Copyrighted.com Registered & Protected

Ina tsoron karawa da Kwankwaso – Shekarau

Tsohon gwamnan jihar kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya karkashin jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace baya tsoron karawa da abokin takararshi wanda Kwankwaso ya fitar.

A jawabin nashi, Mal Shekarau yace zabe ne tsakaninshi da Kwankwaso.

Ya shaidawa al’umma cewa bazai zamo mai dumama kujera a majalisar dattijan ba, saboda Kwankwaso har shekara kusan uku yayi bai yi al’ummar sa komai ba, hasalima ko ziyarar su bayayi balle batun aiki.

Na so ace Kwankwaso shine zaiyi takarar- Shekarau

%d bloggers like this: