Zaben Gwamna: Mal Shekarau yasha kayi a akwatin kofar gidanshi

Zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Mal Ibrahim Shekarau yayi rashin nasara a akwatin kofar gidanshi dake Giginyun karamar hukumar Nassarawa.

Ga yadda sakamakon ya nuna.

Akwati mai lamba 016,

Giginyu, Nassarawa LGA

APC 57
PDP 131

 

Masu Alaƙa  Mallam Shekarau ya caccaki gwamnan Ribas akan rushe Masallaci

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.