‘Yan sanda a jihar Kano sun damke wata mota da mai dauke da buhun dangwalalliyar kuri’a da aka daddangwalawa jami’iyyar APC guda 17 a unguwar Sabon Gari. Tini dai yan …
Kano
-
Siyasa
KANO: Zamu kama duk wani dan siyasa, mai kalaman tada hargitsi – Hukumar ‘yan sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili, ta fitar da gargadi akan yan siyasar da suke kalamai da ka iya tada fitina. Gargadin da hukumar ta fitar …
-
Kimanin kusan mutum tara ne suka rasa rayukansu, inda 15 kuma suke gadon asibiti a wani hatsarin mota daya ritsa dasu a karamar hukumar Takai dake birnin Kano. Hatsarin ya …
-
Bayan gudanar da babban gangami na tarbar dan takarar shugabancin kasa inuwar jami’iyyar PDP jiya Lahadi a birnin Kano. Rahotanni sun nuna wasu bata gari da ake zargin ‘yayan jami’iyyar …
-
Hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta bada tabbacin harin da wasu matasa suka kai gidan shugaban jami’iyyar APC ja jihar Kano, Abdullahi Abbas. DSP Haruna Abdullahi Kiyawa, mai magana da …
-
Siyasa
Mutane sun fara suma, kafin zuwan Kwankwaso da Atiku filin Sani Abacha
by Dabo Onlineby Dabo Online:for English and other languages , please use the translator at the footer of this page. Yau ne ake gangamin taron jami’iyyar PDP a jihar Kano a filin wasa na …
-
LabaraiNajeriya
Kano: Amarya ta kashe uwar gida a wata na takwas da tarewa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAmaryar ta kashe uwargidan ne a cikin wata na takwas daga tarewarta a gidan miji. Al’amarin ya faru ne yau, Asabar a unguwar farawa dake jihar Kano. Hukumar ‘yan sandan …
-
Muhammad Abacha, ‘da ga tsohon shugaban kasar ta Najeriya, Gen Sani Abacha yace jihar Kano shi kadai take bukata. Abacha, yace zai farfado da harkar masana’antu data dade da faduwa …
-
Siyasa
Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a karamar hukumar birnin jihar Kano. Biyo bayan umarnin wata kotu a jihar ta Kano, …
-
Babban LabariManyan LabaraiNajeriyaSabon Labari
Tabbas Ganduje ya karbi cin hanci – EFFC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da aka ga gwamnan Kano yana karbar na goro. Bayan tsawon lokaci da hukumar ta …
-
Gobara ta tashi ne a yau Litini, a kasuwar Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge a cikin birnin Kano. Bayanai na shigowa yanzu…..
-
A cigaba da yawon yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, yau jirgin shugaban ya sauka a jihar Kano. Shugaban yana cikin jawabin godiya ga al’ummar jihar Kano, da mai …
-
Kiwon LafiyaNajeriya
Likitoci sun yi tiyatar kwakwalwa ta farko a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn gudanar da tiyatar kwakwalwa ta farko a tarihin jihar Kano a sabon asibitin Muhammad Buhari specialist Hospital dake Giginyu. Tiyatar da aka gudanar a cikin makonnan biyo bayan tagomashin …
