Home LabaraiZuwan Buhari Kano: An dauke wuta lokacin jawabin shugaba Buhari a fadar Sarkin Kano

Zuwan Buhari Kano: An dauke wuta lokacin jawabin shugaba Buhari a fadar Sarkin Kano

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

A cigaba da yawon yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, yau jirgin shugaban ya sauka a jihar Kano.

Shugaban yana cikin jawabin godiya ga al’ummar jihar Kano, da mai martaba Sarki game da tarba da suka samu, kwatsam sai wuta ta dauke a fadar ta sarkin kafin dawowar ta da ‘yan dakiku.

Kalli Bidiyo

Note: Dabo FM Copy.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00