A daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta …
Kano
-
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Wasu fusatattun matasa sun kone mota cike da dangwalallun kuri’u a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFisatattun matasan sun sakawa motar wuta bayan da aka gane tana cike da dangwalliyar kuri’a. Al’amarin ya faru a mazabar ‘dan maliki dake karamar hukumar Kumbotso a cikin garin Kano. …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Mataimakin Ganduje ya sha kayi a akwatin gidanshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakin gwamnan jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya fadi a akwatin mazabarshi inda yake dangwala kuri’a a mazabarshi ta Magwan Ga yadda sakamakon ya kaya: APC: 197 PDP: …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: An kama wata mota cike da dan gwalallun kuri’u a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da gudanar da zaben gwamnoni tare da ‘yan majalissun jiha a yau Asabar, jami’an tsaro sunyi arangama da wata mota cike da dangwallalliyar kuri’a a mazabar Magwan dake …
-
A sati biyun da suka shude ne alummar Najeriya suka fito domin kada kuri’ar su ga mutumin da suka ga ya dace ya mulke su a matakin shugaban kasa, sanatoci, …
-
A yammacin yau na ranar alhamis, wata babbar katu dake zaune a jihar Kaduna, ta tabbatar da ingancin zaben cikin gida da jami’iyyar PDP ta gudanar na fidda dan takarar …
-
Bayan raɗe-raɗin da yayi yawo a kafafen sadarwa dama wasu manyan jaridun Najeriya na cire sunan dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf. Saidai …
-
Siyasa
Kotu ta cire sunan Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PDP
Wata Kotu mai zaman kanta a jihar Kano ta ruguje Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP. Mai shari’a Justice Lowis Allagoa ya …
-
Siyasa
Wallahi munyi aringizon ƙiri’u a Kano, – Wani Jagoran APC a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani faifan murya daya dauki hankalin al’umma musamman yan jami’iyyar PDP a jihar Kano, faifan muryar da ake zargin muryar wani jigo ne a jami’iyyar APC dayin waya tare da …
-
Sanin kowa ne cewa ilimi shi ne jigon rayuwar alumma a kowane matakin rayuwa, babu wata alkarya da zata samu cigaba ko kuma ta zama abin kwatance a idon duniya …
-
Labarai
Kishi: Wata mata ta rikito da mijinta daga bene, bayan da ta ce ya cije ta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMata ta rikito da mijinta daga kan kafar bene, bayan da tace ya cije ta a unguwar Dorayi dake birnin Kano. Matar mai suna Rashida Sa’idu Muhammad, tace wata ‘yar …
-
-
Siyasa
Zaben2019: ”Yan daban’ APC sun afka wa tawagar Kwankwaso a Bebeji
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da zagayen yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf, yau Alhamis tawagar da tsohon gwamnan jihar Engr Rabi’u Kwankwaso …
-
Labarai
Akwai yiwuwar dasa abubuwan fashewa a guraren zabe, kasuwanni da guraren bauta – Masu Sa’idon Zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cewar wasu masu saka ido akan zabe wadanda suka zo daga kasar Afrika ta Kudu, sunce akwai yiwuwar tashin bama-bamai a wajen zabe. Mphoentle Keitseng, mai yada labaran hukumar, …
-
Siyasa
Zaben2019: Ina kiran magoya bayana da su zabi shugaba Buhari – Salihu Takai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PRP, Mal Salihu Sagir Takai yayi kira ga magoya bayanshi da su zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa. Mal Salihu …
-
An kama jirgin ne da yammacin yau a jihar Kano. Jirgin da aka cika makil da kudi ya kasa tashi saboda yawan kudin da aka cika a jirgin. Hukumomi masu …
-
Siyasa
Malaman Izala sun juya kalaman Kwankwaso don yayi bakin jini- Mal Aminu Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan malamai sama da guda 100 don su nuna goyon bayansu ga jagoran Kwankwasiyya, Engr Kwankwaso a ziyarar da suka kaima masa gidanshi dake garin …
-
LabaraiNajeriya
Kano: Kuri’ar da aka kama jabu ce, an buga ta domin koyar da zabe- Yan sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar ‘yan sandan jihar Kano, karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili tace kuri’ar da aka kama yau a unguwar sabon gari jabu ce. Rundunar tace a bincken data gudanar ta gano …
-
Wata baiwar Allah mai suna Ade, tayi yunkurin satar jaririn da aka haifa kwana uku a asibitin Kuroda dake karamar hukumar Fagge a birnin Kano. Ade ta bawa mai gadi …
