Home LabaraiKano: Amarya ta kashe uwar gida a wata na takwas da tarewa

Kano: Amarya ta kashe uwar gida a wata na takwas da tarewa

by Dabo Online
0 comments

Amaryar ta kashe uwargidan ne a cikin wata na takwas daga tarewarta a gidan miji.

Al’amarin ya faru ne yau, Asabar  a unguwar farawa dake jihar Kano.

 Hukumar ‘yan sandan jihar tace tana binciken domin gano dalili da kuma gano hanyar da tayi wajen kisan domin fuskantar hukunci.

Sauran bayanai suna shigowa……………

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00