Wasu yan bindiga sun kutsa cikin makarantar Federal College of Forestry Mechanism da ke Mando a jihar Kaduna. BBC ta bayyana cewar yan bindugar sun ɗauki ɗalibai mata kaɗai a …
Labarai
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Sheikh Abduljabbar ya karɓi gayyatar yin muƙabala da wasu malaman Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta aike da goron gayyatar zama mukabala tsakankin Sheikh Abduljabbar da wasu malamai a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar Kwamishinan addinai na jihar Kano, Dr …
-
An saki yan matan nan da aka sace a makarantar kwana ta ‘yan mata da ke gari Jangebe da ke jihar Zamfara. Rahotanni sun tabbatar da cewa yanzu haka daliban …
-
Labarai
Yan Bindiga sun sake harar wata makaranta a Kagara, sun sace mutum 7
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan bindiga sun sake koma wa garin Kagara da ke jihar Neja a Najeriya, sun sace mutum 7. Rahotanni sun bayyana cewa yan bindigar sun afka makarantar GTC Kagara da …
-
Labarai
Ganduje ya sanya ranar muƙabala tsakanin Malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta sanya ranar yin mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru da wasu malaman jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanya ranar 7 ga watan …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar ya sallami Salihu Tanko Yakasai daga mukaminsa na hadiminsa a kafofin yada labarai. DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanar da korar Yakasai …
-
Rahotanni daga wasu majiyoyi sun tabbatar da batan Salihu Tanko Yakasai, daya daga cikin mashawartan gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Salihu ya yi tsokacin ne bayan labaran sace ‘yan mata …
-
Rahotanni sun tabbatar da wani hari da yan bindiga su ka kai a jihar Zamfara in da suka sace dalibai mata sama da 300. Hakan na zuwa ne kwana 8 …
-
Labarai
Abubuwan fashewa sun fashe a Igabin jihar Kaduna, sun jikkata yara 7
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu abubuwan fashe da ba a san ko mene ne ba sun tashi a unguwar Mangwaro ta jihar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewar fashewar abubuwan ya yi sanadiyyar jikkata wasu …
-
Labarai
Ibadan: An cigaba da afka wa Hausawa a harin ta’addanci, an kona shaguna da Masallatai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn cigaba da afka wa Hausawa da ke jihar Oyo a shagunansu da ke kasuwar Sasa a jihar. ‘Yan ta’addar sun cigaba da kona shaguna da da masallatai mallakar mutanen …
-
Labarai
Mawaƙi Peter Okoye ‘Psquare’ ya yi Allah-wadai da kisan Hausawa a ta’addancin Ibadan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMawakin Peter Okoye na tsohon kamfanin Square Records da aka fi sani da PSquare, ya yi Allah-wadai da kisan da a ka yi wa Hausa a birnin Ibadan na jihar …
-
LabaraiRa'ayoyi
Buhari yana ingiza wutar yaƙin basasa a Najeriya – Kperogi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFaruk Adamu Kperogi, ɗaya daga fitattun tsofaffin ‘yan jarida a Najeriya ya ce shugaba Muhammadu Buhari yana ingiza wutar yakin basasa kasar. Kperogi, yanzu haka malami a sashin koyar da …
-
Labarai
A Gaggauce: Ganduje ya sanya wurin da za a yi muhawara tsakanin malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta sanar da wurin da za a zauna domin tsefe aya daga tsakuwa tsakanin malaman jihar Kano da Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara. Tin dai a makon …
-
Ƙungiyar Kano Pillars da a ke wa take da ‘Sai Masu Gida’ sun samu nasara a kan takwararsu ta Ifeanyi Ubah a yau Litinin a gasar Firimiya League ta Najeriya. …
-
Labarai
Tankar mai ta kone Almajirai 3, matar aure da wasu mutum 8 a yayin ɗiban fetur bayan motar ta faɗi
Rahotanni sun bayyana yadda wasu al’amajirai guda 3 tare da wasu mutum 8 suka kone kurmus yayin da wata tankar mai ta kama da wuta a unguwar Gawu da ke …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta amince da muƙabala tsakanin malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano karkashin jagororincin gwamna Ganduje ta amince da bukatar zama tsakanin malaman jihar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Babban sakataren yada labaran gwamnan jihar, Mallam Abba Anwar ne …
-
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Muhammad Bn Uthman, ya bayyana cewar lokaci ya yi da ya kamata a soke yin lefe a kasar Hausa idan za a yi …
-
Mahaifin fitaccen mawaƙin Hausa na zamani, Ali Isa Jita ya rasu a jiya Juma’a. Mawakin ne ya sanar da hakan a wani saƙo da ya wallafa a shafukansa na sada …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya cika babban maƙaryaci. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata gajeriyar tattaunawarsa da sashin Hausa na …
-
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi kira ga magoya bayansa da su nemi katunan zaɓe domin sauya gwamnatin APC a zaɓe mai zuwa. DABO FM …
