Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa yankin kudu maso gabashin Najeriya ba makiyan ‘yan …
Labarai
-
LabaraiBabban Labari
Zamfara: Masu Garkuwa Sun Yi Garkuwa Da Sabbin Sojoji Uku
by Dabo Onlineby Dabo Online……, Su na Neman Kudin Fansa Nira Miliyan 50 Wasu mutane da ake zargin ’yan fashin daji ne sun yi garkuwa da sabbin sojojin kasar nan guda uku wadanda suka …
-
LabaraiSabon Labari
Tsofin Sojoji Sun Bukaci Gwamnati Ta Gaggauta Fara Biyan Sojoji Albashin N250k
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar tsofin sojojin Najeriya ta bukaci a gaggauta fara biyan sabon mafi karancin albashi na Naira dubu dari biyu da hamsin (N250,000) ga jami’an soji dake kan aiki a kasar. …
-
Yan kasuwa a jihar Kano sun sake mamaye titin IBB, ɗaya daga cikin manyan tituna a faɗin jihar Kano. A zagayen da DABO FM ta yi, ta gane cewar duk …
-
Labarai
Ya kamata Buhari ya rika yi mana jaje ko ta’aziyyar mutuwa – ‘Yan Kannywood da Shugaba Buhari
Jaruman Kannywood sun ce lokacin ya yi da ya kamata shugaba Buhari ya rika yi musu jake ko ta’aziyya idan dayansu ya mutu. Jarumar masana’antar, Mansura Isa ce ta fara …
-
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ya nesa kanshi daga raɗe-raɗin da a ke yi cewar zai sauya sheƙa daga PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya. Kwankwaso ta hannun hadimin …
-
‘Yan bandiga sun sace ɗaliban makarantar Islamiyya ta je ka ka dawo su 200 a garin Tegina da ke ƙaramar hukumar Rafi a jihar. Wani mazaunin yankin, Zayyad Muhammad ya …
-
Labarai
Jami’ar KUST Kano ta dakatar da ɗalibai 10 da su ka ci zarafin ɗaliba mai sanye da Abaya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Kano ‘KUST’ ta dakatar da ɗalibanta 10 da aka samu da hannu a cin zarafin wata ɗaliba. Hukumar ta ce kuma tana cigaba da …
-
Shekau ya kashe kansa tare da wasu kwamandojin ƙungiyar ƴan ta’addan ISWAP bayan sun chafke shi. Rahoton da yake isowa Dabo FM yanzunnan ya bayyana shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar …
-
Labarai
Lokaci ya yi da za a tunkari zaluncin da Isra’ila ke yi wa Falasdinawa – Erdogan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa a yayinda mafi yawancin kasashen duniya suka rungume hannu, Turkiyya ba za ta taba yin shiru ba a cin zarafin da …
-
Labarai
Yadda ‘yan mata su ka ba wa hammata iska wajen siyan gwanjon Abaya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan zancen yayin shigar Abaya tsakanin ‘yan mata a wannan sallar, al’amarin su ka yi da janyo cece-kuce tsakanin al’umma a shafukan sada zumunta. Ba iya shafukan sada zumunta …
-
Labarai
Majalissar Dattawa ta bankado wata badakala ta Naira tiriliyan 3 a ma’aikatun gwamnati
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar dattawan Najeriya ta bankado yadda wasu hukumomin Najeriya su ka yi dabdalar tsabar kudaden da adadinsu ya kai Naira tiriliyan 3. Kwamitin kudi majalissar karkashin jagorancin Soloman Adeola ya …
-
Labarai
Yadda ‘yan bindiga su ka kwashi mutum 47 yayin Sallar Tahajjud a Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAna zargi wasu ‘yan bindiga da kutsa wa cikin wani masallaci yayin Sallar Tahujjudi, su ka sace a ƙalla mutum 47 daga cikin masallatan. Rahotanni daga karamar hukumar Jibia da …
-
Labarai
Haɗuwar Kwankwaso, Ganduje da tarin ‘yan majalissun Kano a Saudiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje da wasu muƙarrabansa da ƴan majalissun jiha da na tarayya na jihar Kano, su na ƙasar Saudiyya domin yin Umara a cikin wannan wata …
-
Tsohon shugaban Najeriya, Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 11 da rasuwa. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya mutu ne ranar 5 ga watan Mayu na shekarar …
-
Labarai
Masarautar Kano na shirin cefanar da Masallacin Idi don gina gidaje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasarautar jihar Kano karkashin Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ta yi kunnen ƙashi ga umarnin da wata babbar kotu a Kano ta bayar na dakatar da masarautar daga cefanar …
-
LabaraiNishadi
Ina jin kamar na kashe kaina saboda ƙuncin da na ke ciki – Ummi Zeezee
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohuwar shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo a masana’antar Kannywood, Ummi Ibrahim, ta bayyana cewar tana cikin rayuwar ƙunci. Jarumar da aka fi sani da Ummi Zeezee ta ce a yanzu tana …
-
Labarai
Buhari ya yi jimamin rasuwar Dangalan, ya bayyanashi a matsayin mutum mai tsari da ka’ida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna jimaminsa ga rasuwar gwarzon dan siyasa, daya daga Iyayen NEPU da PRP, Muhammadu Dauda Dangalan da ya rasu a ranar Asabar. Shugaban ya fitar …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya bayyana rasuwar Dattijo Dauda Dangalan a matsayin babban rashi a Kano da Najeriya. A cikin sakon ta’aziyyar da gwamnan ya aike wa iyalan …
-
Allah Ya yi wa Alhaji Muhammadu Dauda Dangalan, daya daga cikin iyayen jami’iyyar NEPU rasuwa. Babban ‘dan mamacin, Alhaji Ali Baba Muhammad ne ya shaida wa DABO FM. Ya rasu …
