0
Gwamnatin jihar Kano ta sanya ranar yin mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru da wasu malaman jihar Kano.
DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanya ranar 7 ga watan Maris na shekarar 2021, kamar yadda kwamishinan yada labaran jihar, Mallam Muhammad Garba ya sanar.
Tin dai kafin saka ranar, gwamnatin ta ce za a gudanar da mukabalar ne a fadar mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero.
Cikakken bayani yana zuwa….
