0
Wasu yan bindiga sun kutsa cikin makarantar Federal College of Forestry Mechanism da ke Mando a jihar Kaduna.
BBC ta bayyana cewar yan bindugar sun ɗauki ɗalibai mata kaɗai a makarantar ba tare da ɗalibi namiji ko ɗaya ba.
Ta kuma tabbatar da cewar ba a san adadin daliban da aka sace ba.
Cikakken bayanin yana zuwa….
