Rahotannin da suke iske DABO FM sun tabbatar da cewa rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun saki shugaban daliban jihar Bauchi, Adamu Musa Kaloma. Hakan na zuwan awanni …
Bauchi
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Jami’an tsaro sun kama shugaban daliban Bauchi kan shirya zanga-zangar lumana a Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’an tsaro a jihar Bauchi sun kama shugaban kungiyar daliban jihar Bauchi ‘NUBASS’ kuma tsohon dan takarar shugaban daliban jami’ar Bayero, Adamu Musa Kaloma a yau Asabar, DABO FM ta …
-
LabaraiSiyasa
Ganduje na cikin jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tsigewa daga kotun ƙare kukan ka
Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana …
-
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad Kauran Bauchi ya bada umarnin biyan mafi karancin albashi na N30,000 ba tare da wani bata lokaci ba duk da rashin cimma matsaya tsakanin gwamnatin …
-
A ‘kalla mutane 38 ne suka bace bayan jirgin kwale-kwale ya kife da mutane 40 a Kirfin jihar Bauchi. Rohotannin da suke fitowa daga karamar hukumar Kirfi, dake jihar Bauchi …
-
Labarai
Nagarta: Gwamnan Bauchi ya mayar wa UNICEF rarar kudin tallafin ciyarwa data baiwa jihar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Bauchi ta mayar wa UNICEF rara kudi na miliyan 15 da ta baiwa jihar domin yakar rashin cin abinci mai gina jiki. Gwamnan jihar, Bala Muhammad ne ya …
-
Majalissar Dokoki ta jihar Bauchi ta tantance kwamishinoni 20 cif, kamar yadda Gwamnan jihar Alh. Bala Muhammad ya aike mata, a watan da ya gabata. Kakakin majalissar dokoki ta jihar, …
-
Labarai
Dan Fansho ya mayarwa gwamnatin jihar Bauchi rarar miliyan 1 daga kudaden da aka biyashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar ma’aikata ‘yan Fansho na jihar Bauchi, Habu Gar, ya shawarci gwamnatin jihar da ta kula sosai wajen biyan kudin ‘yan fansho da takeyi. Habu ya bayyana cewa a …
-
Labarai
Wata mahaifiya ta jefa jaririnta cikin tsohuwar rijiya a jihar Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan sandan jihar Bauchi sun kame wata mata bayan ta jefa jaririn da ta haife a cikinta cikin wata tsohuwar rijiya. Bincike ya nuna cewa ta haifi jaririn ne ba …
-
-
-
Labarai
Gwamnan jihar Bauchi ya bada umarnin biyan dukkan ma’aikatan jihar albashin da suke bi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Bauchi, Sen Bala Muhammad ya bada umarnin biyan albashi ga dukkanin ma’aikacin da yake bin gwamnatin jihar. Wata sanarwa da ofishin gwamnan ya fitar ranar Juma’a tace lallai …
-
Siyasa
Majalissar Bauchi ta kaddamar da dokar hana tilasta dawo da kudaden da masu mulki suka sace
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA lokacin da yake kasa da makonni biyu ga karewar wa’adin mulkin gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abubakar, ranar Laraba, majalissar jihar Bauchi ta kaddamar da dokar hana bincike ko tilasta …
-
Siyasa
Zabe: Gwamnan jihar Bauchi ya baiwa masu saka ido a zabe cin hanci, don su kau da kai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Bauchi, Barrister Muhammad Abubakar ya baiwa masu saka ido akan zabe cin hanci domin su kautar da idonsu bisa shirin yin magudi ta hannun sakataren jami’iyyar APC na …
-
Dan takarar Gwamna a inuwar jami’iyyar PDP, Bala Muhammad, ya lashe zaben Gwamna a jihar Bauchin Najeriya. Hukumar zabe ta bayyana Bala a matsayin wanda ya lashe zaben biyo bayan …
