Mai Martaba sarkin Karaye, Ibrahim Abubakar II ya daga likkafar mahaifin tsohon gwamnan kano Rabiu Kwankwaso, Majidadin Karaye kuma hakimin Madobi, Musa Sale Kwankwaso a matsayin daya daga cikin manyan …
Labarai
-
Da alama tsuguni bata kare ba, lauyoyin Maryam Sanda wadda alkalin kotun tarayya dake Abuja, jastis Yusuf Halilu ya yankewa hukuncin kisa sunce zasu daukaka kara domin basu yarda da …
-
Tsananin kishi ya sanya wata baiwar Allah mai suna Rabi, kona kanta bayan mai gidanta ya karo mata kishi, inda tace ga garinku nan. Lamarin da ya faru a unguwar …
-
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
-
Kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya (MAN), ta bayyana cewa ta kammala shirye-shiryen fara gagarimin aikin dashen zogale a kadadar gonaki daban-daban a kananan hukumomi 774 na Najeriya. Shugaban Kuniyar MAN, …
-
LabaraiSiyasa
Ganin sabon dan majalisar PDP da ya kayar da Kofa tare da shugaban APC ya jawo cece-kuce
Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
-
Labarai
Bauchi: Saurayi ya caccakawa budurwarshi wuka a gadon baya har lahira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani saurayi da aka bayyana da sunan Soloman Peters ya caccakawa budurwarshi wuka da tayi sanadiyyar barinta duniya. Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya rawaito cewar Soloman ya cakawa budurwar …
-
Labarai
Ganduje ya tarbi Sarki Sunusi da wakar ‘Sarkin Bichi zai zama Sarkin Kano’ a fadar gwamnati
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAmon waka da taken “Gwamna ka kada su Kandala, masu dara ja sun shiga dimuwa, tin da 4-0 ta tabbata, Sarkin Bichi zai shiga Badala” ta cika fadar gwamnatin Kano …
-
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce yana aiki ta karkashin kasa domin ganin an samu masalaha tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. …
-
Labarai
Kofa ya tsugunna mana har kasa don mu roki mutane su zabe shi amma suka ki – Abbas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana tsugunawar da tsohon dan majalissar tarayya, Hon Abdulmuminu yayi matsayin roko dan a nema masa kuri’ar jama’a. Shugaban ya …
-
Wata babbar Kotu dake Abuja ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa bayan tabbatar da zargin da ake mata na kashe mijinta, Bilyaminu. A ranar 19 ga watan Nuwambar 2017 …
-
Labarai
Maryam Sanda ta tsere bayan Kotu ta tabbatar da kisan da tayi wa mijinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yau Litinin wata Kotu a Abuja ta kawo karshen shari’ar da aka dauki tsawon lokaci sama da shekara ana gudanarwa. DABO FM ta tattara cewar kotun ta tabbatar da …
-
Babban Bankin Najeriya, CBN ya gargadi Najeriya cewa yawan bashin da ake ciwowa da sunan ayyukan inganta tattalin arziki, ya na neman zama luma wa ciki wuka, matsawar gwamnatin tarayya …
-
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana Jibrin wanda …
-
Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC sun damke dan takarar jamiyyar PDP lokacin da yake tsaka da siyan kuri’a a bakin akwatun zabe na karamar hukumar Isiala …
-
Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ya bayyana cewa da alama rahoton da kunguyar Transparency International (TI) ta fitar wanda ta sanya Najeriya a matsayi na kololuwa wajen cin …
-
LabaraiSiyasa
Bayan durkuso da gaisuwar bangirma, alamu sun nuna APC tayi wa Hon Kofa ‘Anti Party’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni daga wuraren da ake gudanar da zaben cike gurbin kuri’u na kujerar dan majalissan tarayya na Bebeji/Kiru sun nuna yadda jami’iyyar APC take halin ko in kula da lamarin …
-
Ministan Harkokin Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala biliyan 1 domin sawo kayan noma na zamani ta raba wa manoma. …
-
Kimanin Sojojin Amurka dozin uku ne suka samu rauni a kwalkwalwa sakamakon harin ramuwar gayya da kasar Iran ta kai sansanin sojin Amurka dake Iraqi, hedkwatar Sojin Amurka, Pentagon ta …
-
LabaraiSiyasa
Mu ba Kwankwaso bane da za a kwace mana zabe – Shugaban APC na Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana cewar babu makawa sai jami’iyyarshi ta APC ta lashe zaben dan majalissar tarayya na karamar hukumar Tudun Wada da …
