Majalisar dattijai ta Najeriya ta rattaba hannun kan kasafin kudin hukumar hana fasa kauri ta kasa wanda za’a kashe jimlar kudi har naira biliyan 238 cikin shekarar 2020. Majiyar Dabo …
Labarai
-
Muhammad Aliyu Jami’in rundunar yan sandan Najeriya, Eze, ya rataye kanshi a bayan kantar sashin binciken manyan laifuka dake Yaba. An dai garkame dan sandan ne bayan zargi da ake …
-
Labarai
‘Da na Kirista ne ba Musulmi ba – Mahaifin matashin Kirista da yayi yunkurin dasa ‘bam’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSameul Ezekiel, mahaifin Nathaniel Samuel, matashin da aka kama yayin yunkurin dasa bam a cocin Living Faith dake Kaduna yace dan shi ba Kirista ne. Hakan ya kawo karshen cece-kuce …
-
Labarai
Mutane sun koma hawa Dawakai bayan gwamnati ta haramta ‘acaba’ a Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane a kwaryar jihar Legas sun koma hawa Dawakai a matsahin abin hawa na zirga-zirga. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnatin jihar ta haramta haya da babura ciki har …
-
Mai girma shugaban Hukumar ‘Yan Sanda ta kasa, IGP Muhammad Adamu, ya bada umarnin gaggawa kan shirin community Police da ake kokarin fadawa a fadin kasar nan. Shugaban ya baiwa …
-
A wani abun san barka da yabawa ga karamar hukumar Igabin Jihar Kaduna, wani gidan mata masu zaman kan su ya zama katafariyar makaranta da za’a cigaba da koyar da …
-
Wasu mahara sun bude wa motoci wuta a babban birnin tarayyar Najeriya dake Abuja, kana sunyi gaba da fasinjoji da dama. Majiyar Dabo FM ta ruwaito cewa kakakin rundunar yan …
-
Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya aike da wasika zuwa ga shugaban rundunar ‘yan sanda ta kasa, Mohammed Adamu domin rokon yan sanda su chafke sugaban jam’iyyar tasu ta APC na …
-
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa a duk fadin kasar nan babu inda ke karkashin Boko Haram ko dai dai da inchi guda ne. Majiyar Dabo FM ta ruwaito mai magana …
-
LabaraiSiyasa
Yadda Ganduje ya taka rawa a taron kaddamar sabon garejin gyaran motoci na mata da maza
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar 30 ga watan Janairun 2020, gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya kaddamar da sabon garejin gyara da wanki mota na zamani a karamar hukumar Dawakin Tofa. …
-
Gwamnatin Najeriya ta dauki aniyar hana manyan motoci hawa kan titunan kasar da zarar ta kammala aiyukan layin dogo. Majiyar Dabo FM ta rawaito ministan sufuri, Rotimi Amechi ne ya …
-
Babban limamin masallacin Ansar – Ud – Deen Society, Sheikh Ahmad Abdurrahman ya ki karbar kyautar mota kirar Toyota Sienna daga dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Mushin II …
-
Tin bayan gudanar da babban zaben 2019 da jam’iyyar APC ta lashe baki dayan akwatunan jihar, Yanzu haka rikicin boye ya fara fitowa fili. Tun a wancan lokacin jam’iyyar ta …
-
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yayi wa tsohon mai gidan sa kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ritaya da karfin tuwo a siyasa. Majiyar Dabo FM …
-
Labarai
Murna ta cika masu bautar Kasa bayan jin kararrawar alawus na N33,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa ranar yau Juma’a, jami’an yiwa kasa hidima NYSC suja fara jin saukar alawus din su na Naira Dubu Talatin da Uku (33,000) da shugaba Buhari yayi alkawarin biyan su. …
-
LabaraiSiyasa
Kwankwaso ya tura matasa neman Ilimi, Ganduje ya bude cibiyar koyar da gyaran mota
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daidai lokacin da Gidauniyar Kwankwasiyya take rakiyar tura cikon matasan da ta dauki nauyin karatun zuwa filin jirgi domin tafiya makaranta, ita ma gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr …
-
Labarai
El Rufa’i ya kara mafi karancin albashin yan fansho daga N3000 zuwa N30,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya mayar da N30,000 a matsayin albashi mafi karanci na yan fanshon jihar Kaduna. Babban mataimakin gwamnan jihar, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana haka …
-
Gidauniyar Kwankwasiyya ta jihar kano ta dau nauyin dalibai tara don tafiya kasar Sudan da Hadaddiyar Daular Larabawa domin yin digirinsu na biyu. Dabo FM ta tattara cewar bakwai daga …
-
LabaraiMatsalarmu a YauTaskar Malamai
A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
-
Cibiyar kungiyoyin kare hakkin bil’adama wato ‘Centre for Human Rights and Social Justice’ (CHRSJ) taja kunnen shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya daina fadawa ‘yan Najeriya abinda ba haka …
