Rahotanni daga Jaridar The Cable sun bayyana cewa mayakan kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram sun sace jami’an Sojin Najeriya guda 4 da ‘yan sanda guda biyu. Majiyoyin sun bayyanawa jaridar …
Labarai
-
Bincike ya tabbatar da kafatanin yan majalisar tarayya na jihar Kano zaman dumama kujera suke a majalisar kasar dake babban birnin tarayya Abuja. Binciken na Dabo FM dai ya gano …
-
Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta rage kudaden dakunan kwanan Dalibai ‘yan asalin Najeriya dake karatu da a makarantar. Jaridar KANO FOCUS ta rawaito cewar a baya jami’ar ta kara …
-
Labarai
Lauya ya kai gwamnatin Najeriya Kotu bisa bukatar cire rubutun Ajami daga jikin Naira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani lauya mai rajin kare hakkin biladama, Chief Malcolm Omirhobo ya mika gwamnatin Najeriya gaban kuliya da bukatar cire rubutun da ya kira Larabci daga jikin tambarin Sojin Najeriya da …
-
Labarai
Kwana 161 da daukewar tauye hakki da akayi wa matashi Abubakar Idris ‘Dadiyata’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMatashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 161 da tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai …
-
LabaraiNishadi
Darakta Hassan Giggs zai dauki nauyin yi wa wani matashi tiyatar ido
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDarakta Hassan Giggs na masana’antar Kannywood ya dau alkawarin daukar nauyin aikin ido na wani matashi mai suna Sani Lawal dake fama da ciwon ido wanda ya tai ga makantarshi. …
-
Labarai
Rikicin Kano zai iya shafar Masarautun Arewa – Attahir Bafarawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahir Bafarawa ya ja hankalin cewar rikicin kirkirar sabbin masarautu a jihar Kano ka iya shafar shafar sauran masarautun jihohin arewacin Najeriya. A yayin wata …
-
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nada nada masu bashi shawara na musamman guda 27. A wata sanarwa da babban sakataren gwamnatin jihar, Hassan Mustapha Aminami ya bayyana sunayen …
-
LabaraiSiyasa
Bana bukatar sasantawa tsakani na da Buhari – Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAlhaji Buba Galadima, shugaban tsagin R-APC ya bayyana cewar baya bukaci sasantawa tsakaninshi da shugaba Muhammadu Buhari. Da yake tattaunawa da jaridar Independent a ranar Laraba, Alhaji Buba Galadima yace …
-
Labarai
Ganduje ya rufe wani gidan renon yara mara rijista dake unguwar da kabilun jihar suke zaune
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta rufe wani gidan yara mai sunan Du Merci Orphanage dake a unguwar Noman’s Land, Sabon Gari ta karamar hukumar Fagge. DABO FM ta tattara cewa unguwar …
-
LabaraiTaskar Malamai
Tin kafin Mata su waye, Annabi Muhammad SAW ya nema musu ‘yanci – Dr Craig
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani Farfesa dan Amurka, Dakta Craig Considine, mai bin addinin Kiristanci, ya ce Annabin Muhammad SAW, ya nema wa mata ‘yancin su kafin su waye zuwa yanzu da suke gayun iyayi. …
-
Labarai
Iraniyawa 82, ‘yan Canada 63 da Jamusawa 3 ne suka mutum a hatsarin jirgi a Iran
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan kasar Ukraine, Vadym Prystaiko, ya bayyana cewa ‘yan kasar Iran 82, Canada 63, Ukraine 11, Sweden 10, Afghanistan 4 da Ancient Briton 3 ne suka mutum a hatsarin jirgin …
-
Shugaban jami’iyyar PDP ta Kogi ta yamma, Barista Taiwo Kola Ojo ya mutu ranar Talata yayin da yake busa wasan kwallon ‘Tennis’ Sakataren yada labaran jami’iyyar reshen jihar Kogi, Hon. …
-
Labarai
State TV ta Iran tace harin kasar ya hallaka “Yan ta’addar Amurka” 80
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidan Talabijin na State TV dake kasar Iran , ya bayyana cewa harbin makami mai linzami da kasar tayi ya hallaka dakarun Amurka da ”yan ta’addar Amurka’ dake kasar Iraqi. …
-
Labarai
Jirgin kasar Ukraine ya fadi a Iran da mutane 170, babu wanda ya tsira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJirgin kasar Ukraine kirar 737 ya fadi a kasar Iran jim kadan bayan tashinshi daga filin tashi da saukar jiragen dake Tehran bayan samun tangardar na’ura. Gidan Talabijin na birnin …
-
Labarai
Gwamnatin Kwara zata mayarwa da alhazan jihar canjinsu na kudaden Hajjin bara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kwara ta amincewa da maida wa alhazan jihar da suka je hajjin shekarar da ta shude canjin da aka samu na Naira miliyan 21. Sakataren hukumar Alhazan jihar, …
-
Labarai
Magidanci ya sauyawa ‘danshi suna daga Buhari zuwa Rabi’u Kwankwaso bisa ‘kasawar Buhari’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSalisu Matagwa, wani magidanci dan jihar Gombe n Najeriya, mai shekaru 45 a duniya, ya sauya sunan ‘danshi na cikinshi mai shekaru 9 daga sunan shugaba Buhari zuwa Rabiu Kwankwaso. …
-
Labarai
Yanzun nan: Boko Haram sun afka garin Monguno, bayan janyewar Sojojin kasar Chadi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwanaki kadan bayan janyewar sojin kasar Chadi guda 1200 daga Najeriya, mayakan Boko Haram sun mamaye sansanin da Sojojin suka bari. Jaridar The Cable ta rawaito cewar mayakan Boko Haram …
-
Labarai
Shugaban gudanarwa a ma’aikatar kashe gobara ta jihar Kano, ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban shugaban gudanarwar hukumar kashe gobara ta jihar Kano, Sagir Madaki, ya rasu yau Talata a jihar Kano. Kakakin hukumar, Sa’idu Muhammad Ibrahim ne ya shaidawa Jaridar Kano Focus. Ya …
-
Labarai
Yanzun nan: Soja ya kashe abokin aikinshi da farar hula mace daya a jihar Osun
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYanzunan, wani Soja mai suna Blessed Olodi na dake a sansanin sojoji na ‘Engineer Construction Regiment (ECT) a Ede, ya kashe abokin aikinshi da wata mata. Daily Trust ta rawaito …
