Labarai

Kogi: Shugaban PDP ya mutu a yayin buga wasan ‘Tennis’

Shugaban jami’iyyar PDP ta Kogi ta yamma, Barista Taiwo Kola Ojo ya mutu ranar Talata yayin da yake busa wasan kwallon ‘Tennis’

Sakataren yada labaran jami’iyyar reshen jihar Kogi, Hon. Bode Ogunmola ne ya shaidawa manema labarai.

PDP ta nuna alhininta bisa rasuwar shugaban Santoriya ta Yamma tare da bayyana shi a matsayin mutum da za’ayi kewar rashin shi.

Ya kuma mika sakon ta’aziyyarshi ga iyalan mamacin tare da yi masa addu’ar samun dacewa daga wajen Ubangiji.

Karin Labarai

UA-131299779-2