Wani malamin jami’a, Dr Auwal Sani Salihu, yace kashi 6 cikin 10 na mata, da kuma kaso 4 cikin goma na maza a Najeriya sunada tabin hankali. Dr Auwal ya …
Dangalan Muhammad Aliyu
-
A wani faifan bidiyo da Victor Bola Alade, ma’aikaciya wani gidan talabijin ta wallafa a shafinta na facebook, yayi nuni da wani jami’in kwastam ya harbe wani bawan Allah har …
-
Wasu matasa sun tada hargitsi a taron da jami’iyyar PDP tare da dan takarar shugaban kasar ta Alhaji Atiku Abubakar suke gudanarwa a jihar Legas. Tin kafin zuwan Atiku filin …
-
Rundunar ‘yan sandar jihar Edo tace tayi arangama da wasu matasa da ake zarginsu da sakawa wata mata yaji a cikin al’aurarta. Matar da aka zarga da satar waya tace, …
-
Bola Ahmed Tinubu, ya zargi tsohon shugaban kasar Najeriya dayin magudin zabe a shekarar 2003 da 2007. Tinubu, yayi kira ga ‘yan Najeriya dasu kauracewa duk wata magana da Obasanjo …
-
A ranar Juma’a fitattacen jarumin Adamu Zango ya tasa keyarshi zuwa jami’iyyar PDP bayan wata ‘yar takadda da abokan sana’arshi a Kannywood. A shirye-shiryen gudanar da taron Kamfen din Atiku …
-
Jirgin yakin neman zaben shugubancin kasa na dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai sauka a jihar Kano gobe Lahadi 10/02/2019, a filin wasa na Sani Abacha dake kwaryar …
-
Fitattacen jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya koma goyon bayan tsohon mataimaki kuma dan takarar shugabanci kasa karkashin jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Wasu majiyoyin kusa da jarumin sun bada …
-
Gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace Kwankwaso, Atiku da sauran ‘yayan jami’iyyar PDP zasu iya gudanar da gangamin yakin neman zabensu a filin wasa na Sani Abacha …
-
Wasu ‘yayan jamiyyar suna gani wani sabon salo ne na fita yawon yakin neman zabe. Hoton yaja hankalin mutane dayawa a kafafen sada zumunta wanda mutane dayawa suka kushe kuma …
-
Muhammad Abacha, ‘da ga tsohon shugaban kasar ta Najeriya, Gen Sani Abacha yace jihar Kano shi kadai take bukata. Abacha, yace zai farfado da harkar masana’antu data dade da faduwa …
-
A cigaba da yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari, yau na sauka a garin Kano domin tallatar manufarshi ta sake tsayawa shugabancin kasar a zabe mai kamawa. Al’ummar jihar ta …
-
A cigaba da yawon yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, yau jirgin shugaban ya sauka a jihar Kano. Shugaban yana cikin jawabin godiya ga al’ummar jihar Kano, da mai …
-
Nur Warsame ya bayyanawa duniya matsayinshi na kasancewa dan luwadi a shekarar 2010. Limamin dan asalin kasar Somalia ya yanke shawarar bude masallacin daya kira gidan duk wani dan luwadi …
-
Rudunar sojin ta samu nasarar kashe yan bindiga dadi sama da guda ashirin. Rundunar sojojin na shashin Operation Sharar Daji, ta dakile wani harin da wasu yan ta’adda suka kai …
-
Sani Danja, Fati Muhd, Zahraddin Sani, Al-amin Buhari da mai bada umarni Eemrana, sune manyan barayin Kannywood a cewar Ummi Zee-Zee. Bayanan data wallafa a shafinta na instagram, Ummi Ibrahim, …
-
Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida kasar Saudiyya babban wajen shakatawa na duniya. Jay Z, fitaccen mawakin Hip-Hop dan asalin …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund dake kasar Jamani ta tabbatar da siyar da dan wasan zuwan kungiyar kwallon kafa ta chelsea dake kasar Ingila.
