Mahaifiyar shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta rasu. Mahaifiyar Daurawa ta rasu ne a yau Alhamis 29 ga watan Jumada Akhir shekarar 1440. Za’ayi jana’izarta a gidan …
Dangalan Muhammad Aliyu
-
Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kalubalanci tsohon gwamna Sen Rabi’u Kwankwaso daya fito da takardar kammala makarantar firamaren da yayi. Gwamna Ganduje ya karada cewa …
-
Matashin daya sha ruwan kwata domin nuna farinciki ga nasarar shugaba Muhammadu Buhari bai mutu ba. Wasu daga cikin manyan shafunan yada labarai a Najeriya irinsu Legit Ng da The …
-
A kwanakin bayan gaf da gudanar da zaben shugaban kasar Najeriya, wani matashi mai suna Victor Odungide yayi furucin da yayi nuni da son ya kashe shugaba Muhammadu Buhari. Victor …
-
Babbar hukumar zabe ta kasa INEC ta karyata wasu zarge-zarge da akeyi mata na shirin dakatar da amfanin da na’urar card reader a zaben gwamnonin da za’a gudanar ranar Asabar …
-
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Chief Olusegun Obasanjo yace bazai taba dena sukar shugaba Muhammadu Buhari ba har sai ya fara yin abu na daidai. Obasanjo yace babu wata matsala tsakaninshi …
-
A dai dai lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ya samu nasarar cin zabe karo na biyu, matasa daga bangarori daban daban musamman mutanen arewa sun nuna farincikinsu ta hanyoyi daban …
-
Daga cikin ‘yan takarkaru kusan 100 da suka nemi tsayawa shugabancin kasa Najeriya, 39 daga ciki sun bukaci dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar daya janye kudirinshi na zuwa …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga al’ummar Najeriya da su tabbata sun zani nagartattun mutane a kowace jam’iyya suka tsaya neman takara. Shugaban yayi wannan kira ne a wata …
-
A sati biyun da suka shude ne alummar Najeriya suka fito domin kada kuri’ar su ga mutumin da suka ga ya dace ya mulke su a matakin shugaban kasa, sanatoci, …
-
A yammacin yau na ranar alhamis, wata babbar katu dake zaune a jihar Kaduna, ta tabbatar da ingancin zaben cikin gida da jami’iyyar PDP ta gudanar na fidda dan takarar …
-
Bayan raɗe-raɗin da yayi yawo a kafafen sadarwa dama wasu manyan jaridun Najeriya na cire sunan dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf. Saidai …
-
Siyasa
Kotu ta cire sunan Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PDP
Wata Kotu mai zaman kanta a jihar Kano ta ruguje Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP. Mai shari’a Justice Lowis Allagoa ya …
-
A ‘yan kwanakin nan tin bayan kammala zaben shugaban kasa da ‘yan majalissar dattitai da wakilan, labarai suke ta yawo a kafafen sada zumunta na cewa Sambo Dasuki ya rasu. …
-
A cigaba da nuna farinciki ga samun nasarar shugaban Muhammadu Buhari da ake tayi a cikin kasa Najeriya dama sauran sassan duniya inda ‘yan Najeriya suke zaune a wadancen kasashe, …
-
Allah yayi wa dan majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Mubi ta Kudu, Hon Abdurrahman Abubakar a jiya Asabar. Rasuwar Hon Abubakar ta biyo baya mako daya bayan zabenshi da …
-
LabaraiNishadiSiyasa
Zaben2019: Wasu ‘yan Najeriya mazauna kasar Indiya, sun bayyana murnarsu ga nasarar Buhari
A cigaba da nuna murna da farinciki da samun nasarar shugaba Muhammadu Buhari, wasu daliban Najeriya dake karatu a kasar Indiya sun bayyana irin nasu farinciki. Tattakin da suka gudanar …
-
Wasu mata da adadinsu ya kai miliyan biyu sun fito zanga zangar lumana domin rokon tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar daya janye kalamanshi da …
-
Zababben shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari yace zangon mulkinshi na biyu zai fi tsanani. Shugaba Buhari yayi wannan furuci jiya, a wata ganawa da yayi da mukarraban gwamnatinshi a fadar …
-
Anan za’a iya cewa karshen tuka-tikin kik, wai kurunkus dan kan bera, bayan gabatar da zaben shugaban kasar Najeriya a 23 ga watan Fabarairun 2019, ta faru ta kare shugaba …
