Labarai

Kalli wasu matasan jami’iyyar APC sunyi tsirara

Wasu ‘yayan jamiyyar suna gani wani sabon salo ne na fita yawon yakin neman zabe.

Hoton yaja hankalin mutane dayawa a kafafen sada zumunta wanda mutane dayawa suka kushe kuma suke ganin bai dace ga duk wani mutum mai hankali ba.

Kallin hoton

Karin Labarai

UA-131299779-2