Manyan labaran sassan duniya cikin harshen Hausa.
Kotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar nasara shugaba Muhammdu Buhari. Alkalin da ya jagorancin shari’ar, Mai Shari’a Muhammad Garba ne …
Manyan labaran sassan duniya cikin harshen Hausa.
Kotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar nasara shugaba Muhammdu Buhari. Alkalin da ya jagorancin shari’ar, Mai Shari’a Muhammad Garba ne …
A rika sake loda shafin domin sabon aike. Yanzu haka kowanne bangare ya hallara, ana dakon isowar Alkalan da za su yanke hukuncin. Karin Labarai
Labarin Da Ke Shigo Mana Yanzu Na Nuna Cewa Yan Kungiyar Shi’a Ta Imn Sun Cika Alkawarinsu A Yau Talata Na Gudanar Da Muzaharar Ranar Ashura Duk Da Gargadin Hukumar …
Duk da sanarwar gargadi da Rundunar ‘Yan Sanda ta bayar, yanzu haka ‘yan Shi’a sun fito ran gadi a cikin garin Zaria ta jihar Kaduna Karin Labarai
Rundunar ‘yan sanda ta kasa, ta fitar da sanarwar cewa, duk kan wasu shirye-shiryen tsohuwar kungiyar nan ta ‘yan uwa Musulmi haramtacce ne, kuma hiri ne na ‘yan ta’adda. A …
Bayan shafe kwanaki 55 da Jirgin zuwa duniyar wata mai taken ‘Chandrayaan II’, jirgin yayi tutsu. DABO FM ta binciko cewa masu kula da jirgin sun rasa na’urarshi a lokacin …
An samu mummunan rikici tsakanin Fulani da makiyaya a jihar Jigawa. Rikicin dai ya faru ne a kauyen Yabaza dake karamar hukumar Birnin-Kudu ta jihar Jigawa. Rikicin dai daya afku …
Kungiyar IMN ta Shi’a ta ce da dakatar da tattakin da ta saba a kan tituna don neman sakin Sheikh Ibrahim Zakzaky. Kungiyar tace ta yanke hukuncin yin hakan bisa …
Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke …
Har cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a gidan namun dajin gwamnatin jihar Kano. Wani ma’aikacin gidan namun dajin daya bukaci a sakaye sunanshi ya bayyanawa …
Kotun da ke sauraren karan zaben shugaban kasa ta yi watsi da karar da gamayyar jam’iyyu na C4C ta shigar gaban ta tana kalubalantar nasarar da Buhari yayi a zaben …
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kasafin kudin shekarar 2019. Shugaba Buhari ya aikewa majalissar Dattajai akan kashe Naira tiriliyan 8.83. Kudin ya kama Naira Tiriliyan 8.92 bayan karin …
Zainab Aliyu ta dawo gida Najeriya ne bayan ta shafe fiye da watanni hudu a tsare a wajen hukumomi Saudiyya. Ta dawo kasar ne a safiyar Litinin 13 ga watan …
Hukumar babban kula da zabe, INEC ta dage babban zaben da za’a gudanar yau Asabar, 16 ga watan Fabarairu zuwa 23 ga watan na Fabarairun. Hakan ya biyo bayan wasu …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, yayi karin haske akan maganarshi da yayi akan malamai da yace ya kamata su dena amfani da mambarinsu domin zagi ko kushe …
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da aka ga gwamnan Kano yana karbar na goro. Bayan tsawon lokaci da hukumar ta …
A cigaba da yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari, yau na sauka a garin Kano domin tallatar manufarshi ta sake tsayawa shugabancin kasar a zabe mai kamawa. Al’ummar jihar ta …
Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar ya bar kasar Najeriya yau da safe zuwa birnin Washington D.C babban birnin kasar …
Rahaf Mohammed Alqunun ta isa birnin Toronto dake kasar Canada. Labaran Hotuna Lokacin isowar Rahaf Mohammed Alqunun Rahaf tare da Ministar harkokin kasashen waje ta Canada. Via BBC World Karin …