//

Zaben2019: Hukumar INEC ta dage zabe zuwa 23 ga wata

Karatun minti 1

Hukumar babban kula da zabe, INEC ta dage babban zaben da za’a gudanar yau Asabar, 16 ga watan Fabarairu zuwa 23 ga watan na Fabarairun.

Hakan ya biyo bayan wasu ‘yan matsal-tsalun tsaro da ake so a kauracewa.

Jiya dai a Kaduna, yan bindiga da ba’a san ko suwaye su ba suke bindiga mutane 66 a karamar hukumar Kajure.

Sauran bayanai na shigowa.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog