//

Kotu tayi watsi da karar Atiku, Buhari yayi nasara a kotun zabe

0

Kotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar nasara shugaba Muhammdu Buhari.

Alkalin da ya jagorancin shari’ar, Mai Shari’a Muhammad Garba ne ya bayyana haka bayan kammala karanto dukkanin abinda ya faru daga farkon shari’ar har zuwa lokacin yanke hukuncin.

“An shigar da korafin bisa dai dai da dacewa, kuma anyi watsi da shi gaba daya.”

“Hukunci na karshe, na cimma matsaya wacce babu makawa a ciki cewa wadanda suka shigar da kara sun gaza bayarda hujja ingantacciya ko guda daya akan abinda suke kalubalanta a korafinsu na sakin layi na 15.

Cikakken bayanin yana zuwa…..

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
©Dabo FM 2020