Babban LabariLabarai

Kai Tsaye: Daga Kotun sauraren karar zaben shugaban Kasa

A rika sake loda shafin domin sabon aike.

Yanzu haka kowanne bangare ya hallara, ana dakon isowar Alkalan da za su yanke hukuncin.

Shugaban APC, Adams Oshiomole tare da Peter Obi, dan takarar mataimakin shugaban kasa a PDP.
Mallam Abba Kyari, shuagaba Ma’aikatan fadar Najeriya tare da Ministan Harkokin kasashen waje, Geoffery Onyeama.