Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gwamnatinsa ta ciyar da yara yan makaranta fiye da miliyan tara domin basu damar samun karatu mai inganci da basu abinci mai gina jiki. …
Labarai
-
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana har zuwa yau matsayinsu na ‘yan siyasa sun gaza sanya farin ciki a fuskokin yan Najeriya. A wani sako da ya aike …
-
LabaraiTaskar Malamai
‘In da Jonathan ko wani dan Kudu ne ke mulki, da an ce shirya kashe-kashe ake don cutar Arewa’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – Sheikh Jabir Sani Mai Hula, fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya, ya magantu kan yadda a ke kisan kiyashi a yankin arewacin Najeriya a ƙarƙashin …
-
Gamayyar hadin kan kungiyoyin addinin Islama ta Jihar Kaduna da suka kumshi bangaren Izala da Darika da suka kira kansu da United Muslim Foundation, wanda Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta …
-
LabaraiSiyasa
Ku rika nuna ‘yan ta’addar da kuka kashe – Shehu Sani ga gwamnati tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci gwamnatin Najeriya da ta rika nuna wa ‘yan Najeriya ‘yan ta’addar da yace kullin take ikirarin kashewa. DABO …
-
A kokarin ta na kyautatawa manoma masara domin wadata kasa da abinci, Kungiyar manoma Masara ta kasa, wato Maize Association of Nigeria (MAAN) da hadin gwiwan babban bankin Najeriya wato …
-
Labarai
Bayelsa: Mata ta kwararawa mijinta tafasasshen ruwa saboda ya je daukota da wuri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: Wata mata a jihar Bayelsa ta kwararawa mijinta tafasashen ruwan zafi bayan sun matsala tsakaninsu. Rahotanni daga The Guardian sun ce matar da yanzu haka ta tsere, ta kwararawa …
-
Labarai
‘Buhari ya dakatar da dokar cin gashin ‘yan majalissun jiha da bangaren shari’a’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: Shugaba Muhammad Buhari ya jinkirtar da dokar bai wa ‘yan majalissun jihohi da bangaren shari’a damar cin gashin kansu, cewar Mista Kayode Fayemi, gwamnan jihar Ekiti. Gwamnan ya bayyana …
-
Labarai
Masu kwacen waya a Kano sun caccaka wa wani almakashi da adda a kirji
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kano sun bayyana kama wasu mutane biyu da aka zarga da caccaka wa wani mutum almakashi da adda a kirji, suka kuma kwace masa …
-
RAJASTHAN: Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewar kafin lokacin damuna, zasu shafe ayyukan ta’addanci da ‘yan ta’addar. Gwamnan ya bai wa manoma tabbacin cewar za su yi …
-
Labarai
Kano: Duk da dokar kulle, ‘yan sanda sun cafke mutane 97 a gidan Rawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kano ta bayyana cafke mutane 97 bisa zuwa gidan rawa na dare da ake kira ‘Night Club’ a jihar Kano duk da dokar zama …
-
RAJASTHAN: Wata tsohuwa mai shekarun haihu 75 a duniya ta fada rijiya a unguwar Tudun Wuzurchi dake cikin kwaryar birnin Kano. Tsohuwar da aka bayyana da sunan Hajiya Zuwaira Kabir …
-
RAJASTHAN: Mahaifin fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu, ya rasu a yau Litinin, DABO FM ta tabbatar. Hakan na kunshe a cikin wata sanarwa da abokin sana’ar jarumin, Adam …
-
Kiwon LafiyaLabarai
‘Yan majalissun jiha guda 5 a Gombe sun kamu da cutar Kwabid19
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: ‘Yan majalissar jiha guda biyar a jihar Gombe sun kamu da cutar Kwabid19, wata majiya ta tabbatar wa da Solacebase.ng. Solacebase ta rawaito cewar ‘yan majalissun guda biyar suna …
-
RAJASTHAN: Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewar akwai gwamnoni da ke cogen adadin wadanda cutar Kwabid19 ta kama a jihohinsu. Gwamnan ya bayyana haka ne cikin wani …
-
Labarai
NNPC ta fara ginin katafaren asibiti da zai laƙume biliyan 21 a Katsina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: Babban daraktan NNPC, Mallam Mele Kyari, a ranar Asabar, ya kaddamar da fara ginin asibiti mai gadaje 200 da zai kula da cututtuka da ke yaduwa tsakanin jama’a a …
-
Labarai
A sha’anin tsaro yakamata gwamnati ta bayar da muhimmanci ba Korona ba – Kazaure
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRAJASTHAN: Hon Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalissar tarayya a Najeriya, ya ce matsalar tsaro da ake fama da ita a Najeriya ta fi ta annobar Koronabairas. Dan majalissar da ke …
-
An samu tashin gobara a fadar shugaban Najeriya ‘Presidential Villa’ da ke birnin Abuja a ranar Alhamis. Sai dai babban mataimakin shugaba Muhammad Buhari a fannin yada labarai, Garba Shehu, …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bai wa al’ummar Kano hakuri sakamakon sanya dokar zaman gidan dole da gwamnatin tayi domin dakile yaduwar cutar Kwabid19. Gwamnan ya yi …
-
Ma’aikatar Ilimi ta Najeriya ta ce har yanz babu ranar da aka fitar domin komawa makarantu. Hakan na zuwa bayan da wasu gidajen labarai suka fitar cewar ranar 13 ga …
