Al’ummar jihar Kano na ta cece-kuce dangane da sabuwar sanarwar da hukumar Karota ta fitar na haramcin goyon babur mai kafa biyu a jihar Kano. Sai dai dokar ba sabuwa …
Labarai
-
Babban LabariLabarai
Kyaftin ya sa ‘yan daba sun yi wa takwaranshi Kyaftin dukan kawo wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYanzu haka Jami’an rundunar soji ta makarantar horas da kwaratan soji da ke Zariya sun dukufa wurin binciko gaskiyar lamarin da ya faru tsakanin wasu masu rike da mukaman Kaftin …
-
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya mayar wa shugaba Muhammadu Buhari martani akan bayanan shugaba Buhari ya rokon mutanen Katsina su yi hakuri sakamakon kashe-kashe da suke faruwa …
-
Sarkin musilmi, Sultan Abubakar Sa’ad III ya bayyana bazai kara lamuntar rashin daukar mataki tare da shirun gwamnati kan kashe-kashen dake afkuwa a arewacin Najeriya ba. Rahoton DABO FM ya …
-
Wannan na zuwa ne bayan kotu ta tabbatar da Victor Giadom a matsayin shugaban rikon jam’iyyar ta APC bayan jam’iyyar ta bada sunan Sanata Abiola Ajimobi bayan kotun daukaka kara …
-
Tun da fari, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana Najeriya na biyan bashin kaso 99 cikin dari na kudin shiga, inda yayi nuni da cewa a farkon shekarar …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana baya dana sanin kirkirar masarautu da tayi sanadiyya yin tafiyar ruwa da rawanin Sarkin Kano na 14, Sanusi II. DABO FM ta …
-
Kotu ta sanya ranar 30 ga Yuni domin fara sauraron karar da aka shigar kan wadanda suka halarci binne marigayi shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin Tarayya, Abba Kyari a ranar 18 …
-
Yanzu haka Jami’an rundunar soji ta makarantar horas da kwaratan soji da ke Zariya sun dukufa wurin binciko gaskiyar lamarin da ya faru tsakanin wasu masu rike da mukaman Kaftin …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kara sassauta dokar kulle da karin rana guda. Rahoton DABO FM ya bayyana hakan ne ta wata sanarwa da mai bawa gwamanan shawara, …
-
Daniel Ukpera, dan takarar majalisar dokokin jihar Benuwai mai wakiltar mazabar Guma, ya rabawa yan mazabar sa igiyoyin daure tumaki. Rahoton DABO FM ya bayyana cewa dan takarar dai yayi …
-
Labarai
Za a cigaba da rufe wuraren wasannin kwallon kafa – Gwamnatin tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya ta ce za a cigaba da rufe dukkanin al’amuran wasanni musamman na kwallon kafa a Najeriya har sai ta bayar da umarnin cigaba. Shugaban kwamitin yaki da cutar …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya bayyana ‘yan ta’addata ne suka fi addabar jama’a fiye da kwari masu cinye amfanin noma. Wannan na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta …
-
Labarai
Bude gidajen kallon kwallon kafa da Ganduje ya yi a Kano ya bar baya da ƙura
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan da gwamnanan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya amince da bude gidajen kallon kwallon kafa a jihar, al’ummar ciki da wajen jihar suke da cece-kuce. DABO FM ta …
-
Labarai
Boko Haram sun kashe Sojoji 20 da farar hula 40 a sabbin hare-haren Monguno da Nganzai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA kalla sojojin Najeriya 20 da farar hulla sama da 40 ne suka rasa rayukansu a hare-hare guda biyu da kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin kai wa a ranar …
-
Labarai
Noma: Gwamnati ta amince da kashe Naira biliyan 13 a feshin maganin kwari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – Gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da kashe da kashe Naira biliyan 13 domin kashe kwari a gonakin jihohi 12. Jihohin da zasu amfana da kudaden …
-
Labarai
Sojojin Najeriya sun afka wa kwamitin yaki da Kwabid-19 a Borno, sun kashe 1 da raunata 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – A ranar Asabar, dakarun Sojin Najeriya sun afka wa jami’an yaki da cutar Kwabid-19 da gwamnatin jihar Borno ta kafa ciki har da kwamishina a …
-
Labarai
Halin da ake ciki yanzu ya nuna babu shugabanci a Najeriya – Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaipur, India (DABO FM) – Alhaji Buba Galadima, babban mai hamayya da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar Najeriya ta tsinci kanta a yanayi na rashin shugabanci. Buba Galadima …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umar nin bude gidajen kallon kwallon kafa dake fadin jihar, sai dai ya bada sharudda yanda zasu kare yaduwar Kwabid19. Rahoton DABO …
-
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dora alhakin kashe-kashen dake faruwa wanda yan kungiyar Boko Haram da sauran yan ta’adda keyi a kwana-kwanan nan a arewacin Najeriya musamman a jihohin Katsina, …
