Tin bayan zancen yayin shigar Abaya tsakanin ‘yan mata a wannan sallar, al’amarin su ka yi da janyo cece-kuce tsakanin al’umma a shafukan sada zumunta. Ba iya shafukan sada zumunta …
Majalissar Dattawa ta bankado wata badakala ta Naira tiriliyan 3 a ma’aikatun gwamnati
Majalissar dattawan Najeriya ta bankado yadda wasu hukumomin Najeriya su ka yi dabdalar tsabar kudaden da adadinsu ya kai Naira tiriliyan 3. Kwamitin kudi majalissar karkashin jagorancin Soloman Adeola ya …
Yadda ‘yan bindiga su ka kwashi mutum 47 yayin Sallar Tahajjud a Katsina
Ana zargi wasu ‘yan bindiga da kutsa wa cikin wani masallaci yayin Sallar Tahujjudi, su ka sace a ƙalla mutum 47 daga cikin masallatan. Rahotanni daga karamar hukumar Jibia da …
Haɗuwar Kwankwaso, Ganduje da tarin ‘yan majalissun Kano a Saudiyya
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje da wasu muƙarrabansa da ƴan majalissun jiha da na tarayya na jihar Kano, su na ƙasar Saudiyya domin yin Umara a cikin wannan wata …
Tsohon shugaban Najeriya, Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 11 da rasuwa. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya mutu ne ranar 5 ga watan Mayu na shekarar …
Masarautar Kano na shirin cefanar da Masallacin Idi don gina gidaje
Masarautar jihar Kano karkashin Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ta yi kunnen ƙashi ga umarnin da wata babbar kotu a Kano ta bayar na dakatar da masarautar daga cefanar …
Ina jin kamar na kashe kaina saboda ƙuncin da na ke ciki – Ummi Zeezee
Tsohuwar shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo a masana’antar Kannywood, Ummi Ibrahim, ta bayyana cewar tana cikin rayuwar ƙunci. Jarumar da aka fi sani da Ummi Zeezee ta ce a yanzu tana …
Buhari ya yi jimamin rasuwar Dangalan, ya bayyanashi a matsayin mutum mai tsari da ka’ida
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna jimaminsa ga rasuwar gwarzon dan siyasa, daya daga Iyayen NEPU da PRP, Muhammadu Dauda Dangalan da ya rasu a ranar Asabar. Shugaban ya fitar …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya bayyana rasuwar Dattijo Dauda Dangalan a matsayin babban rashi a Kano da Najeriya. A cikin sakon ta’aziyyar da gwamnan ya aike wa iyalan …
Allah Ya yi wa Alhaji Muhammadu Dauda Dangalan, daya daga cikin iyayen jami’iyyar NEPU rasuwa. Babban ‘dan mamacin, Alhaji Ali Baba Muhammad ne ya shaida wa DABO FM. Ya rasu …
A Gaggauce: Ƴan binduga sun sace ɗalibai mata da ba a san adadinsu ba a Kaduna
Wasu yan bindiga sun kutsa cikin makarantar Federal College of Forestry Mechanism da ke Mando a jihar Kaduna. BBC ta bayyana cewar yan bindugar sun ɗauki ɗalibai mata kaɗai a …
Yanzu-yanzu: Sheikh Abduljabbar ya karɓi gayyatar yin muƙabala da wasu malaman Kano
Gwamnatin jihar Kano ta aike da goron gayyatar zama mukabala tsakankin Sheikh Abduljabbar da wasu malamai a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar Kwamishinan addinai na jihar Kano, Dr …
An saki yan matan nan da aka sace a makarantar kwana ta ‘yan mata da ke gari Jangebe da ke jihar Zamfara. Rahotanni sun tabbatar da cewa yanzu haka daliban …
Yan Bindiga sun sake harar wata makaranta a Kagara, sun sace mutum 7
Yan bindiga sun sake koma wa garin Kagara da ke jihar Neja a Najeriya, sun sace mutum 7. Rahotanni sun bayyana cewa yan bindigar sun afka makarantar GTC Kagara da …
Ganduje ya sanya ranar muƙabala tsakanin Malaman Kano da Sheikh Abduljabbar
Gwamnatin jihar Kano ta sanya ranar yin mukabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Sheikh Nasiru da wasu malaman jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanya ranar 7 ga watan …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar ya sallami Salihu Tanko Yakasai daga mukaminsa na hadiminsa a kafofin yada labarai. DABO FM ta tattara cewar gwamnatin ta sanar da korar Yakasai …
Jami’an DSS sun ‘kama’ Salihu Tanko Yakasai bayan kalaman sukar Buhari
Rahotanni daga wasu majiyoyi sun tabbatar da batan Salihu Tanko Yakasai, daya daga cikin mashawartan gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Salihu ya yi tsokacin ne bayan labaran sace ‘yan mata …
Rahotanni sun tabbatar da wani hari da yan bindiga su ka kai a jihar Zamfara in da suka sace dalibai mata sama da 300. Hakan na zuwa ne kwana 8 …
Abubuwan fashewa sun fashe a Igabin jihar Kaduna, sun jikkata yara 7
Wasu abubuwan fashe da ba a san ko mene ne ba sun tashi a unguwar Mangwaro ta jihar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewar fashewar abubuwan ya yi sanadiyyar jikkata wasu …
Ibadan: An cigaba da afka wa Hausawa a harin ta’addanci, an kona shaguna da Masallatai
An cigaba da afka wa Hausawa da ke jihar Oyo a shagunansu da ke kasuwar Sasa a jihar. ‘Yan ta’addar sun cigaba da kona shaguna da da masallatai mallakar mutanen …
